Alhaji Abba C FNS

Alhaji Abba C FNS Alhaji Abba C
(1)

 | LOVE PROPHET MUHAMMAD (S.A.W) I LOVE MY MOM  SHEHU AHMADU ABULFATIHI IS THE KEY GET 500k I LOVE LETS. Thank u.
01/09/2026


| LOVE PROPHET MUHAMMAD (S.A.W) I LOVE MY MOM SHEHU AHMADU ABULFATIHI IS THE KEY GET 500k I LOVE LETS. Thank u.

In Kana Son ANNABI ﷺ Dagaske 💯 Toh Ba Iyalan Gidansa Ba Hatta Rairayin Madina Da Itatuwan Dabino Madina Da Rijiyoyin Mad...
29/08/2026

In Kana Son ANNABI ﷺ Dagaske 💯
Toh Ba Iyalan Gidansa Ba

Hatta Rairayin Madina Da Itatuwan Dabino Madina Da Rijiyoyin Madina Se Kaji Kana Son Su...💯💯💯
Sheikh Hashim Ahmad Abulfathi Zulbushashaty Raliyallahu Ta'ala Anhu 🙇
Madinatu Yarwa

   Amin ya Allah 🤲🏽 Barka da Juma’a. Allah Ya buɗe mana ƙofofin alheri, Ya biya mana dukkan buƙatunmu, Ya sauƙaƙa mana a...
28/08/2026


Amin ya Allah 🤲🏽 Barka da Juma’a. Allah Ya buɗe mana ƙofofin alheri, Ya biya mana dukkan buƙatunmu, Ya sauƙaƙa mana al’amuranmu, Ya ba mu lafiya da arziki mai albarka. Allah Ya karɓi addu’o’inmu. 🤲🏽❤️ Jumma’a Mubarak.

 Kamar yadda maulanmu shehi ahmadu aliyu abulfathi rta yace, akwai wasiqoqi sunfi 100 da baisasu acikin JAWAHIRIR RASAIL...
27/08/2026


Kamar yadda maulanmu shehi ahmadu aliyu abulfathi rta yace, akwai wasiqoqi sunfi 100 da baisasu acikin JAWAHIRIR RASAIL BA saboda idan daya sasu acikin JAWAHIRIR RASAIL da dayawa gidajen wasu shehannan ya mutu kenan, to nima akwai abubuwa dayawa wanda shehi alfulati ya fadamin baki da baki akan wasu shehannan namu wlh da zan fadesu da an daina ganin girmansu acikin wannan dariqa tamu ta shehu tijjani rta da faidha ibrahimiyya

Rabiu Taka
Sarkin yaqin failah
23/08/2026

 Banyi wa kaina guzurin aikin komai ba wanda na fake dashi zuwa lahira sai soyayyar aminullahi sayadina MUHAMMADU RASULU...
27/08/2026


Banyi wa kaina guzurin aikin komai ba wanda na fake dashi zuwa lahira sai soyayyar aminullahi sayadina MUHAMMADU RASULULLAHI ❤️ ya Allah ka rayamu da kaunarsa ka kashemu da kaunarsa ka tashemu a inuwarsa Amin 🤲🙏

 Alhamdulillah for the gift of life and the blessings of Islam. May Allah continue to guide me, protect me, forgive my s...
24/08/2026


Alhamdulillah for the gift of life and the blessings of Islam. May Allah continue to guide me, protect me, forgive my sins, and bless me with peace, happiness, good health and success. 🤲❤️ Maulud Mubarak to everyone celebrating! 🌙✨

    Assalamu alaikum. Don Allah ina roƙonka ka taimaka min wajeAbba Cee Alh Bukarar my Oga zan yi matuƙar godiya. Allah ...
23/08/2026


Assalamu alaikum. Don Allah ina roƙonka ka taimaka min wajeAbba Cee Alh Bukarar my Oga zan yi matuƙar godiya. Allah ya saka da alheri.
don Allah, don Annabi Muhammad (SAW) idan Allah Ya sa kana da iko ka taimaka mini da wannan motar. ABBA 4K TECH HAUSA Alhaji Abba C FNS Abba Kabir Yusuf

 Allah ya azurta mu da alkairin duniya da lahira.
23/08/2026


Allah ya azurta mu da alkairin duniya da lahira.

Allah Ka sa wannan rana ta zama sanadin sauki. Ina da wata bukata kuma ina fatan Allah Ya a iko min da wanda zai taimaka...
21/08/2026

Allah Ka sa wannan rana ta zama sanadin sauki. Ina da wata bukata kuma ina fatan Allah Ya a iko min da wanda zai taimaka. Alhamdulillahi.
Abba Cee Alh Bukar

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard!Muhammad Umar, Inusa Haruna, Modu Kyari, Muhammed Jalou, I...
20/08/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard!

Muhammad Umar, Inusa Haruna, Modu Kyari, Muhammed Jalou, Ibrahim Sele, Hassan Adamu Adamu Hassan, Abukar Ali

Address

Bolori Layout Maiduguri
Maiduguri

Telephone

+2347040734123

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alhaji Abba C FNS posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Alhaji Abba C FNS:

Shortcuts

Share

Category