Isah Abdullahi Bobo

Isah Abdullahi Bobo Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Isah Abdullahi Bobo, Photographer, Kano.

Barka da Sallah Yan'uwa Al'ummar MUSULMI.
20/03/2026

Barka da Sallah Yan'uwa Al'ummar MUSULMI.

Thanks for being a top engager and making it on to my weekly engagement list! πŸŽ‰ Bilkisu Musa, Sagir Mykb Sagir Mylb, Abu...
13/01/2026

Thanks for being a top engager and making it on to my weekly engagement list! πŸŽ‰ Bilkisu Musa, Sagir Mykb Sagir Mylb, Abubakar Nura

13/01/2026

Giveaway Yanzu Zamu Fara Airtime ko Data...??? Wanne

05/01/2026

YA ALLAH KA JIKAN SHEIKH AUWAL ALBANI ZARIA

05/01/2026

BA'AI BA BA ZA'AI BA
IRIN MUHAMMAD
RASOULULLAH ο·Ί πŸ’Ÿ

CIGIYA: Ana Cigiyar Wannan Matashiya Mai Suna Fatima Nasiru Ala Iyatawa, Da Ta Bar Gida Da Safiyar Yau Litinin Zuwa Jami...
05/01/2026

CIGIYA: Ana Cigiyar Wannan Matashiya Mai Suna Fatima Nasiru Ala Iyatawa, Da Ta Bar Gida Da Safiyar Yau Litinin Zuwa Jami'ar Alqalam Kuma Har Yanzu Babu Labarinta

Duk Wanda Allah Ya Sa Ya Ganta Iya Tuntubar Wadannan Lambobin Domin Karin Bayani

+2348107480396

08037919693

Allah Ya Bayyanata Cikin Aminci!

Big thanks to Haladu Yusuffor all of your support! Congrats for being top fans on a streak πŸ”₯!
05/01/2026

Big thanks to Haladu Yusuf

for all of your support! Congrats for being top fans on a streak πŸ”₯!

Allah kasa Alqu,ani ya cecemu 🀲 Wai Nikam Kunada Complete Quran Na Alaramman Haruna Sa,eed,Idan Kuna Bukata Ga Link Nan ...
05/01/2026

Allah kasa Alqu,ani ya cecemu 🀲
Wai Nikam Kunada Complete Quran Na Alaramman Haruna Sa,eed,

Idan Kuna Bukata Ga Link Nan Comment section πŸ‘‡

Allah yakara Wa Rayuwar Mallam Albarka Mallam Dattijon Arziki,Kullum Yana Karatun AlQur an Mai Girma

Ya Allah ka jikan Sheikh Jafar Adam Kano 🀲

Mai Karatu Dakai Nike Allah Yabaka Ikon Ginawa Mahaifiyarka Gida Kaman WannanπŸ™
04/01/2026

Mai Karatu Dakai Nike Allah Yabaka Ikon Ginawa Mahaifiyarka Gida Kaman WannanπŸ™


04/01/2026

Kada ka gaji da neman followers Account under 10k followers πŸ’₯πŸ₯³πŸ™ŒπŸ’™

Let's go πŸ”₯πŸš€πŸƒπŸƒ

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Isah Abdullahi Bobo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category