Anguwan izala daawa

Directions

Anguwan izala daawa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Anguwan izala daawa, Gwagwa, Zuba.

*✋WASIYYAR BANKWANA🤚**Kada ka kalli ƙanƙantar laifin da kake yi...**A'a, ka kalli girman Ubangijin da kake yi wa laifi, ...
08/08/2026

*✋WASIYYAR BANKWANA🤚*
*Kada ka kalli ƙanƙantar laifin da kake yi...*
*A'a, ka kalli girman Ubangijin da kake yi wa laifi, domin fushinsa ba abin da za ka iya jurewa ba ne!*

*Amma ka sani, tuba na gaskiya yana buɗe sabon shafi, kuma yana goge duk wani zunubi da ka yi a baya.🤚*
*Babu wata hanyar samun nasara, albarka, da kwanciyar hankali a rayuwa da ta kai biyayya da kyautata wa iyaye. Bayan tauhidi da bautar Allah, kyautata wa iyaye na daga cikin manyan ayyukan da Allah Ya yi umarni da su.*
*Idan kana sanya farin ciki a fuskarsu, musamman lokacin da s**a tsufa kuma ƙarfinsu ya ragu, ka sa ran Allah zai buɗe maka kofofin alkhairi da albarkar da ba ka taɓa tsammani ba. Idan kuma mutum ya zaɓi saɓawa da tozarci, hakan yana jefa mutum cikin baƙin jini kuma yana iya zama sanadin asarar Duniya da Lahira.* ya Allah kasamu cikin masu nasara Duniya da lahira

08/08/2026

ya Allah ka kara juya damuwarmu zuwa farin ciki 🤣

07/08/2026
07/08/2026

Masha Allah JIBWIS ANGUWAN IZALA

04/05/2025

Salam wannan shine account na Unguwar izala detechiment gwagwa jiwa division fct abuja Allah yakara dafamana akan lamuranmu Amen

Address

Gwagwa
Zuba

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Anguwan izala daawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share