Abdul Wallet

Abdul Wallet I am a content creator who combines good things with online businesses and I am a comedian who makes funny things. I'm comedian and musician
(3)

02/08/2025

Engagement morning

Let's go

02/08/2025

Rubuta mana
Falalar rashin budurwa
Guda daya

Kamfanin meta sunyi sauye sauye a jiya da ake kira safety push wanda ya jawo kulle account akalla 635,000 na jabu tare d...
02/08/2025

Kamfanin meta sunyi sauye sauye a jiya da ake kira safety push wanda ya jawo kulle account akalla 635,000 na jabu tare da sanya restrictions a sama da account 135,000 saboda inappropriate comments, post da sauran su.

Daga cikin kare kare da s**ayi akwai.

1. Teen protection
Wanda zai bawa yara damar ganin safety notice kafin suyi responding message dan kare su daga child abuse.

2. Restrictions on adult account featuring kids
Wanda ya shafi manya da suke managing account din yara tare da kara auto filtering offensive comment.

3. Algorithm changes: canje canje daya shafi dabarun gudanar da shafukan ta.

4. Ads transparency and control: yadda user zai iya bada feedback akan tallace tallace da yake gani a Instagram

5. Facebook group admin tools: admin zai iya zabar wanda zai shiga group base on past behavior din sa. Da sauran kare kare.

6. Visibility and copyright protection: kara tsaurara tsaro akan satar fasaha musamman na content da kuma rage nuna content da basu da quality.

Wannan canje canje yasa ya jawo matsala ga dubban users across meta platforms. Dan haka masu rubuce rubuce da content creators a kiyayi copyright content, low quality content da kuma comment ko posting abinda bai dace ba.

01/08/2025

Zama Babu Sana'a Tamkar Zama Babu Wando Ne A Tsakiyar Zawarawa.🥴🙆🏽

01/08/2025

MASU BUKATAR LINK NA FG LOAN SU MIN DM

Mutanemu fah ko ina suke salonsu dabanne 😂
01/08/2025

Mutanemu fah ko ina suke salonsu dabanne 😂

01/08/2025

Akwai Bazawara Mai
Shekara 20 Fara Doguwa Full Option. Wata Takwas Da Aure Uwar Miji Ta Hanata Sakat. Mai Bukata
Yayi Magana!

01/08/2025

Full meaning of OPay

MAZA GUMBAR DUTSE: Yadda Marigayi Janar Muhammadu Buhari Ya Fatattaki Sòjòjìn Chadi Haŕ Ya Antaya Cikin KasarsuA 1980s, ...
01/08/2025

MAZA GUMBAR DUTSE: Yadda Marigayi Janar Muhammadu Buhari Ya Fatattaki Sòjòjìn Chadi Haŕ Ya Antaya Cikin Kasarsu

A 1980s, lokacin da Alhaji Shehu Shagari ke mulki, sojojin kasar Chadi s**a mamaye wani yanki na ƙasar Nìjeriya dake kan iyaka.

Shagari ya bada umarni ga Kwamandan Rundunar Arewa maso Gabas a lokacin, Janar Muhammadu Buhari, da ya tunkari wannan barazana. A cikin kankanin lokaci, Buhari ya jagoranci dakarunsa zuwa bakin iyaka domin a fafata, Buhari ya fatattaki sojojin Chadi, kuma ya kore su da karfi da yaji.

Amma Buhari bai tsaya a kan iyakar Nijeriya ba, sai da ya bi su har cikin ƙasar Chadi domin ya tabbatar da cewa sun fahimci cewa Nìjeriya ba kanwar lasa ba ce, kuma kada su kuskura su sake irin wannan kuskuren.

Yayin da yake ci gaba da shikar su, sai shugaban kasa Shagari ya aiko masa da umarnin ya dakata kuma ya dawo gida saboda ya fahimce Janar Buhari na kokarin ya wuce gona da iri. Wannan umurni bai yi wa Buhari daɗi ba. A matsayin sa na soja, ya yi imani da cewa aikin da aka ba shi bai kammala ba.

Wannan lamari ya nuna jarumtar Buhari da kwarewarsa a fagen yaƙi. Wasu ma na ganin cewa wannan umurni da Shagari ya bawa Janar Buhari da ya dawo gida na cikin dalilan da ya sa Buhari ya yi wa Shagari juyin mulki.

Daga Mukhtar Yusuf

ALLAHU AKBAR: Uwar Marayu kenan, Marigayiya Saratu Giɗaɗo Daso Kafin Rasuwarta ta Kasance Mai Yawon Taimakon Almajirai d...
01/08/2025

ALLAHU AKBAR: Uwar Marayu kenan, Marigayiya Saratu Giɗaɗo Daso Kafin Rasuwarta ta Kasance Mai Yawon Taimakon Almajirai da Mabuƙata ta Musamman. Allah ya karbi Rayuwarta a watan Ramadan na Shekarar da ta gabata.

Muna addu'ar Allah ya jikanta da rahama 👏

- Dan Jarida
- 7:26am

01/08/2025

Kardai Ku Manta Har Yanxu Application Na RENEWED HOPE EMPLOYMENT INITIATIVE Yana Tafiya. Link Din Na Comment Section 👇

Address

Yola
2000

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdul Wallet posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Abdul Wallet:

Share