Smartalaji01

Smartalaji01 My name is ismaeel Muhammad but you can call 📞 me SMARTALAJI01 some people know my name smart Boi.

my name is ismaeel muhammad but you can call me smart boi alaji im nobody becouse of something...

28/10/2023

Idan amsha wuya akanyi gumi idan anji kunya ma akan yi gumii💯

27/04/2023

SAƘON GAGGAWA GA MATAFIYA: Ana jan hankalin matafiya masu bin hanyar Jos zuwa Abuja cewa su kula domin an samu saɓani na rikicin ƙabilanci a yankin Barikin Ladi da Riyom na jahar Filato.

Idan ba a manta ba, a wannan hanyar ne aka tsare General Alƙali aka kashe shi Sannan aka jefa motarsa cikin ruwa wanda har yau bamu samu labarin yadda aka yi da wadanda s**a aikata wannan mummunan aikin ba.

Don haka a yi hattara. Sannan kuma akwai bukatar a yaÉ—a (sharing) domin amfanar masu shirin bin hanyar.

Allah kare mu daga sharrin masu sharri.

08/04/2023
29/03/2023

ALLAHÙ AKBÀR: Kùyi Hakuri Dùniyar Ma Zań Bar Mukù Nà Kòma Ga Allàh Mahalíccí Nà😭😭

Watarana ummaru musa yar’adua yana cikin tsananín rashin lafiyar ajali, yan adawa s**ayi zanga-zanga dole sai ya sauka daga kùjerar mulki domin su aza mutum lafiyayyè.

A jawabin marigayi ummaru musa yar’adua na karshè yana cewa:

Idan kukayi hakuri duniyar ma zań barmuku, sannan kusani cewa bazaku danwama akan kujerar ba, kusani zalunci baya daurewa, duk abunda ka aikata zakaje ka riske shi agabań ubangiji ta’ala.

Allah yajikan Marigayi Ummaru Musa Yar’adua tare da dukkan sauran Yan uwa musulmai da s**a Rasù Albarkacin wannan watan RAMADAN Allah yakai haske kabarin ka, da dukkan musulmi da s**a rigamu gidan gaskiya. Ameen.

Address

Mabera Area Sokoto
Sokoto

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00

Telephone

+2347035957009

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Smartalaji01 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Smartalaji01:

Share

Category