18/01/2025
*Da yardar Allah paws sai wa farantawa community insha allahu sai an samu kudin da ba'a taba tunanin samu ba*
*Idan ka tuna ka rasa notcoin toh kayi murmushi kana da paws*
_Alkairi na nan tafe lokaci ne zai gwada_
*Fatan mu Allah yasa suyi listing akan Solana din sannan fatan mu kowa ya zam eligible*