23/07/2026
SAƘON JAJE
Hon. Adamu Ahmad Mamudo yana miƙa saƙon jajensa ga al'ummar garin Mamudo da sauran al'ummomin yanki shida bisa iftila'in iska da ya afku, wanda ya yi sanadin asarar dukiyoyi da lalacewar gidaje.
Muna addu'ar Allah Maɗaukakin Sarki Ya sauƙaƙa wa duk waɗanda abin ya shafa, Ya maye musu da alheri fiye da abin da s**a rasa, Ya kuma karemu baki ɗaya daga afkuwar irin wannan ibtila'i a nan gaba.
Allah Ya kare gaba, Amin.
signed
Z***r Yusuf Maialewa Mamudo
general secretary media team