Afrinova24

Afrinova24 Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Afrinova24, Ramin kura, Lere.

EU WANTS NIGERIA TO REINTEGRATE BOKO HARAM FIGHTERS🚨🚨🚨 The European Union has advised Nigeria to reintegrate former Boko...
27/08/2026

EU WANTS NIGERIA TO REINTEGRATE BOKO HARAM FIGHTERS🚨🚨🚨

The European Union has advised Nigeria to reintegrate former Boko Haram, ISWAP and JNIM fighters back into society.

The bloc has committed 731 million euros to the project.

The programme will deradicalise these fighters and reintegrate them into communities or the military.

Nigerians are furious.

The Senate has rejected the policy outright. Senator Adams Oshiomhole said it does not make sense to grant pardon to criminals while victims continue to suffer.

Soldiers on the frontline are also uneasy. They fear intelligence leaks and compromised operations.

The EU has a clear policy for its own citizens who join terrorist groups. They are prosecuted first.

The question is simple.

If the EU catches a terrorist, do they try to make him less radical and put him back into their military.

YANZU-YANZU: Shugaban Ƙasa Ahmed  Tinubu yana ganawa da Gwamnonin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a Fadar Shug...
27/08/2026

YANZU-YANZU: Shugaban Ƙasa Ahmed Tinubu yana ganawa da Gwamnonin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja.

Sanata Ali Ndume, mai wakiltar Borno ta Kudu, ya soki wasu jami’an da ke cikin gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu, yana...
27/08/2026

Sanata Ali Ndume, mai wakiltar Borno ta Kudu, ya soki wasu jami’an da ke cikin gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu, yana mai cewa akwai wasu da bai ganin sun cancanci mukamansu. Ya ce rashin ƙwarewarsu na jawo wa Tinubu kunya tare da kawo cikas ga aikin gwamnati...

Ndume ya ce idan shugaban ƙasa bai ɗauki matakin gaggawa ba, waɗannan mutane za su ci gaba da “ɓata masa suna da aikinsa.” Ya bayyana hakan ne a wata hira da gidan talabijin na Arise TV ranar Laraba...

Ya kuma yi magana kan gano wata hukumar gwamnati ta bogi da aka gano tana aiki, inda ya ce idan da akwai ƙwararrun mutane a cikin gwamnati, da irin wannan abu bai faru ba. Bayan binciken ICPC, an gano wasu abubuwa da s**a shafi lamarin, har aka dakatar da wani Permanent Secretary...

Ndume ya ce yana yaba wa Tinubu kan matakin dakatar da jami'in, amma yana ganin shugaban bai ɗauki cikakken matakin da ya dace ba...

🎉 MUNA TAYA JIHAR JIGAWA MURNA! 🇳🇬💚Muna taya al’ummar Jihar Jigawa da gwamnatin jihar murnar cika shekaru 35 da kafuwa.S...
27/08/2026

🎉 MUNA TAYA JIHAR JIGAWA MURNA! 🇳🇬💚

Muna taya al’ummar Jihar Jigawa da gwamnatin jihar murnar cika shekaru 35 da kafuwa.

Shekaru 35 na Hadin Kai, Imani, Zaman Lafiya da Ci Gaba. 💚🤍

Muna fatan Allah Ya ci gaba da albarkaci Jihar Jigawa, Ya ba ta zaman lafiya, ci gaba da yalwar arziki. Amin. 🤲

Barka da cika shekaru 35, Jigawa State! 🎊🎉




Afrinova24 ✍️✍️✍️ Takuce

DA DUMI-DUMI: State Organizing Secretary na SARDAUNA NEIGHBOR TO NEIGHBOR Comrd Ibrahim Muhammad Yalwa, ya ajiye mukamin...
27/08/2026

DA DUMI-DUMI: State Organizing Secretary na SARDAUNA NEIGHBOR TO NEIGHBOR Comrd Ibrahim Muhammad Yalwa, ya ajiye mukaminshi ya fice daga jam'iyyar APC zuwa jamiyyar PDP domin marawa Professor Isa Ali Pantami baya da sauran 'yan takarar jam'iyyar PDP.

Pantamiyya alkhairi 💪🏻💪🏻💪🏻Professor Isa Ali Pantami

Kylian Mbappé is now Real Madrid’s 25th all-time top scorer. 🇫🇷📈how many goals he will score this season👇️👇️👇️
27/08/2026

Kylian Mbappé is now Real Madrid’s 25th all-time top scorer. 🇫🇷📈
how many goals he will score this season👇️👇️👇️

TIRƘASHI: Dubban Mutane Sun Hadu Akan Titunan Kasar Spain Domin Bikin Tumatir Na La TomatinaDubban mutane daga sassa dab...
27/08/2026

TIRƘASHI: Dubban Mutane Sun Hadu Akan Titunan Kasar Spain Domin Bikin Tumatir Na La Tomatina

Dubban mutane daga sassa daban-daban na duniya sun taru a garin Buñol na ƙasar Spain, domin gudanar da bikin shekara-shekara na La Tomatina, inda mahalarta s**a mayar da titunan garin tamkar kogin tumatir.

An kiyasta cewa kusan mutane 20,000 ne s**a halarci bikin, inda aka yi amfani da sama da tan 120 na tumatir cikin kusan awa guda.

Bikin dai wata shahararriyar al’ada ce da ta samo asali daga wani faɗan bazata tsakanin wasu matasa a garin a shekarar 1945.

27/08/2026

Kokawa duk wanda ya shekara lafiya
A hadu a fili Ramka ✊

Wannan wuri da kuke gani ba a kaşar waje bane anan Nigeria 🇳🇬 ne Nan wurin da kuke gani ya kasance wani bangare ne a jam...
26/08/2026

Wannan wuri da kuke gani ba a kaşar waje bane anan Nigeria 🇳🇬 ne
Nan wurin da kuke gani ya kasance wani bangare ne a jami’ar dake AZARE
Wato FUHSA Wanda ma’anar shine (FEDERAL UNIVERSITY OF HEALTH SCIENCE AZARE)

Allah ya karawa wannan makaranta albarka
Ya kuma daukake ta

Real Madrid tayi nasara a wasanta data buga da Real Sociedad Yadda Real Madrid tayi nasarar zura kwallo hudu 4 a raga 4:...
26/08/2026

Real Madrid tayi nasara a wasanta data buga da Real Sociedad
Yadda Real Madrid tayi nasarar zura kwallo hudu 4 a raga 4:1 ita kuma Real sociedad ta zura kwallo daya 1

Real Madrid :4
Real sociedad:1

Address

Ramin Kura
Lere

Telephone

+2349064558854

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Afrinova24 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share