Afrinova24

Call Directions

Afrinova24 Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Afrinova24, Ramin kura, Lere.

29/09/2026

Yadda wata hanyar azare na garin Misau ta kusa yankewa
Allah ka Kara karemu

Jarumar Kannywood, Zainab Indomie, ta bayyana cewa ta yi wasa da daukakarta da ta samu a baya, lamarin da ya sa É—aya dag...
26/09/2026

Jarumar Kannywood, Zainab Indomie, ta bayyana cewa ta yi wasa da daukakarta da ta samu a baya, lamarin da ya sa É—aya daga cikin daukakarta ta tsere mata.

A cewarta, har yanzu wannan lamari yana daga cikin abubuwan da ta tuna da su.

“Na yi wasa da daukaka ta, abaya har ta tsere min.” – Zainab Indomie

Afrinova24

26/09/2026
Rahotanni sun bayyana cewa iyalan masu hakar ma’adinai 37 sun ƙi karɓar tallafin ₦100,000 da gwamnatin jihar Neja ta bay...
26/09/2026

Rahotanni sun bayyana cewa iyalan masu hakar ma’adinai 37 sun ƙi karɓar tallafin ₦100,000 da gwamnatin jihar Neja ta bayar.

Me kuke tunani game da wannan mataki?

📰 LABARIN YAU | SIYASARahotanni na cewa Atiku Abubakar ya nada Nasir El-Rufa’i a cikin yakin neman sa.Wannan mataki ya j...
25/09/2026

đź“° LABARIN YAU | SIYASA

Rahotanni na cewa Atiku Abubakar ya nada Nasir El-Rufa’i a cikin yakin neman sa.

Wannan mataki ya jawo ce-ce-ku-ce a fagen siyasar Najeriya.

Me kuke ganin wannan sabon haÉ—in gwiwar zai haifar?
Ku bayyana ra’ayinku a cikin comment section Yahaya LawanRamin Kura

DA DUMI-DUMI 🚨“Mun Gaji Da Kisar Kiyashi Da Ake Mana, Dole Mu Canza Makomar Yaran Mu A Zaben 2027” — Gwanja.Wannan magan...
21/09/2026

DA DUMI-DUMI 🚨

“Mun Gaji Da Kisar Kiyashi Da Ake Mana, Dole Mu Canza Makomar Yaran Mu A Zaben 2027” — Gwanja.

Wannan magana ta jawo ce-ce-ku-ce a kafafen sada zumunta, yayin da ake ci gaba da tattaunawa kan makomar matasa da abubuwan da s**a shafi zaben 2027.

Me kuke tunani game da wannan magana?
Ku bayyana ra’ayinku a cikin comments ✌🏻

Wani fata zakuyi wa İbrahim Ngulde
12/09/2026

Wani fata zakuyi wa
İbrahim Ngulde

Wannan shine mawaki Hotkeed wanda ya shahara fagen waka wani fata kuke yi masa ?
12/09/2026

Wannan shine mawaki Hotkeed wanda ya shahara fagen waka wani fata kuke yi masa ?

08/09/2026

Address

Ramin Kura
Lere

Telephone

+2349064558854

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Afrinova24 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share


Other Lere photography services

Show All