30/05/2026
Yadda aka gabatar da Maukibin Qadiriyyah na Babbar Sallah karo na 75 a garin Getso da ke karamar hukumar Gwarzo, ƙarƙashin jagorancin Sheikh Khalil Abdulqadir Getso.
Rahoto daga Wafa Khalil Getso.