Kano City

Call Directions

Kano City 📍Kano City, Nigeria
Showcasing the beauty, culture & daily life of Kano 🕌
Videos • Photos • Stories
Follow for real Kano vibes 🇳🇬
God bless you
(1)

Somewhere In Kano City
18/09/2026

Somewhere In Kano City

18/09/2026

Manzon Allah S.A.W

Kanawa Nan Ina Ne A Kano City
18/09/2026

Kanawa Nan Ina Ne A Kano City

Wannnan shine mawuyacin halinda al,ummar unguwar Dabai ke shiga duk sanda akayi ruwan sama🌧️  Saboda Rashin kammala aiki...
18/09/2026

Wannnan shine mawuyacin halinda al,ummar unguwar Dabai ke shiga duk sanda akayi ruwan sama🌧️ Saboda Rashin kammala aikin titin da Gwamnatin Kano ta fara gudanarwa kusan shekaru uku kenan
wannan hanya ta kasance Ruhin unguwanni dayawa Wanda s**a dogara da ita wanjan isa yankunansu Amma abun takaici shine yadda aikin wannan hanyar ke gudana da gaba dayanta 5klm ce bayan korafe korafe na rashin ingancin aikin musamman gadoji tsallaka kwata na shiga layika Wanda kusan ko wacce da,aka zuba ta lalace
sannan Kuma har hanzu ba,ayi ko klm 1 da rabi ba acikin klm 5 na tsawon titin sannan ga kuma barazana da masu gine gine ke fuskanta na haka musu ramukan kwata ba tareda yin aikin ba ,
akarshe a madadin al,ummar wannan yanki muna kira tareda rokon gwamnatin Kano data dubi Allah tazo ta kammala wannan aiki
🖋️ Musa Ibrahim Mansa

Africa HouseKano State Government House
18/09/2026

Africa House
Kano State Government House

18/09/2026

Saurara Kaji

Address

Unguwar/Dabai

Telephone

+2348144432084

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kano City posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Want your business to be the top-listed photography service?

Share