Sani Maikatanga Wedding Events

Sani Maikatanga Wedding Events Am freelance Photojournalist and Commercial business photographer

Kayan Kwalliya a daki da ababan ajiya na gargajiya daga garin Minna... Wani abun Sai nufawa...Hoto: Sani Maikatanga /
13/07/2019

Kayan Kwalliya a daki da ababan ajiya na gargajiya daga garin Minna... Wani abun Sai nufawa...
Hoto: Sani Maikatanga /

Hoto: Sani Maikatanga /
12/07/2019

Hoto: Sani Maikatanga /

Makamanciyar shigar Sarauniyar Zazzau Amina (Queen Amina of Zazzau dress demonstration) wanda Susu Hafmar tayi a wurin t...
10/07/2019

Makamanciyar shigar Sarauniyar Zazzau Amina (Queen Amina of Zazzau dress demonstration) wanda Susu Hafmar tayi a wurin taron matasan Arewa wanda aka gabatar a garin Kaduna. Hoto Sani Maikatanga /




















@ Kano, Nigeria

Makamanciyar shigar Sarauniyar Zazzau Amina wanda Susu Hafmar tayi a wurin taron matasan Arewa wanda aka gabatar a garin...
10/07/2019

Makamanciyar shigar Sarauniyar Zazzau Amina wanda Susu Hafmar tayi a wurin taron matasan Arewa wanda aka gabatar a garin Kaduna. Hoto Sani Maikatanga /










@ Kano, Nigeria

Aisha Falke wacce ta hada taron matasan Arewa wanda aka gabatar a garin Kaduna...Hoto Sani Maikatanga /
09/07/2019

Aisha Falke wacce ta hada taron matasan Arewa wanda aka gabatar a garin Kaduna...
Hoto Sani Maikatanga /


Kwaikwayon irin shigar Sarauniyar Zazzau Amina wanda Susu Hafmar tayi a ranar bikin nishadantarwa a daren ranar karshen ...
09/07/2019

Kwaikwayon irin shigar Sarauniyar Zazzau Amina wanda Susu Hafmar tayi a ranar bikin nishadantarwa a daren ranar karshen da aka gudanar da taron matasan Arewa a garin Kaduna karkashin jagorancin Hajiya Aisha Falke...
Hoto Sani Maikatanga /













Ali jita yayin da yake nishadantar da mahalarta  taron matasa Arewa a daddaren ranar karshe wanda aka gudanar a garin Ka...
09/07/2019

Ali jita yayin da yake nishadantar da mahalarta taron matasa Arewa a daddaren ranar karshe wanda aka gudanar a garin Kaduna karkashin jagorancin Hajiya Aisha Falke...
Hoto Sani Maikatanga /

Taron matasan Arewa...  @ Kano, Nigeria
07/07/2019

Taron matasan Arewa... @ Kano, Nigeria

Dan majalisar tarayya mai wakitar mazabar Kiru da Bebeji Abdulmumin Jibrin  Kofa kashin bayan taron matasan Arewa wanda ...
07/07/2019

Dan majalisar tarayya mai wakitar mazabar Kiru da Bebeji Abdulmumin Jibrin Kofa kashin bayan taron matasan Arewa wanda aka gabatar a garin Kaduna karkashin jagorancin Hajiya Aisha Falke mai (Northern Hibiscus) wanda ya samu halarta manyan baki da dama...
Hoto Sani Maikatanga /


@ Kano, Nigeria

Taron matasan Arewa wanda aka gabatar a garin Kaduna karkashin jagorancin Hajiya Aisha Falke mai (Northern Hibiscus)... ...
07/07/2019

Taron matasan Arewa wanda aka gabatar a garin Kaduna karkashin jagorancin Hajiya Aisha Falke mai (Northern Hibiscus)... tare da tallafim wasu hazikan mutane. Kuma ya samu halarta manyan baki kamar mai girma gwamnan Kaduna tare da mai dakin shi da dan majalisar tarayya mai wakitar mazabar Kiru da Bebeji Abdulmumin Kofa
Hoto: Sani Maikatanga /








@ Ungwan Rimi, Kaduna, Nigeria

Barista Maryam Dantiye
02/07/2019

Barista Maryam Dantiye

Barista Maryam Dantiye Allah ya kara daukaka, yasa an fara a sa'a dan alfarmar Annabi Muhammadu S. A. WHoto:Sani Maikata...
02/07/2019

Barista Maryam Dantiye Allah ya kara daukaka, yasa an fara a sa'a dan alfarmar Annabi Muhammadu S. A. W
Hoto:Sani Maikatanga /

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sani Maikatanga Wedding Events posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category