01/03/2026
BA GASKIYA BANE.....
Batun naษa Syed Mojtaba Khamenei a matsayin Supreme Leader na Iran ba gaskiya bane, labarin ba shi da makama b***e tushe, in anjima kaษan Sakataren Syed Khamenei wato Dakta Ali Larjani zai yi Jawabi.
Ina son masu bibiyar shafin nan su sani cewa, Syed Khamenei yayi Shahada tun a harin matsorata da Amurk@ ta kai da Safiyar jiya Asabar a gidan sa, saboda haka hare haren da Iran ke kaiwa ba abinda ya sauya, ta ma ฦara samun ฦwarin gwiwa ne saboda abinda take tsoron kada a hara an hare shi, yanzu mene ya rage? A ฦwama kawai.
Yanzu haka wuraren mallakin Amurk@ ko na Mahaukacin Kare, sun zama halastattu su ake ta hara tun jiya zuwa yau, an kashe Sojojin Amurk@ adadi kaso mai yawa, an shafe ma'aikatan leฦen asirin Muzraโila da ke Bahrain duka, an lalata ma'aikatar leฦen Muzraโila na Tel-abu an kashe ma'aikatan cikin ta kaso mai yawa, asarar da Amurk@ ta tafka daga jiya zuwa yau bana jin a ฦดan Shekarun nan ta fuskanci irin wannan hasarorin, na dukiya da rayuka.
Iran tana da tsari, kuma duk abinda kuka ga ya faru, to Shekara goma baya sun shirya masa, a daina karษar kowa ce magana, kuma kada Shahadar JAGORA ta sa mutum ya sare, yanzu ne ma aka fara, dazu nake karanta cewa Sojin Iran sun sanar cewa za'a shiga wani babban mataki anjima kaษan, ka da ku karaya, Allah na tare da mu. Yanzu haka Tel-abu tana karษar luguden Wuta da sauran sansanonin sojin Amurk@ da ke Dubai, Kuwait, Bahrain, Iraq da sauran su.
โCradt: Muhammad Balaa Afuwaa