13/04/2026
Tajallin SALA'TIL FATIH a cikin ILMIN BIOLOGY da ANATOMY ||| Biological and anatomical signs of Sala'til Fatih. :
Tajallin Sala'til Fatih a HANNUN ฦAN ADAM.
1 - Mutum yana da yatsu Biyar a kowane hannu
SALA'TIL FATIH : Salatil Fatih yana da Kalmomi Biyar ุงูููู
. ุตู. ุนูู. ุณูุฏูุง. ู
ุญู
ุฏ. (Waษannan sune gundarin salatil Fatih) sauran muqaman Annabi ne ake bayani.
2 : Yatsu 5 na Mutum suna ษauke da ฦassa goma sha tara (19 bones)
SALA'TIL FATIH : Kalmomi 5 na Salatil Fatih suma suna ษauke da Haruffa goma sha tara (19 Letters)
3 - ฦassa takwas ne suke riฦe da hannun mutum, Ana rikansu (wrist Bones).
Martabobi takwas ne ke riฦe da Sirrin Salatil Fatih, Shehu Ahmad tijjani yace m falalolin da ya bayyana na Salatil Fatih, falalolin martabar shi ษaya ne daga cikin takwas ษin da yake da, yace saura sai an je Lahira.
4 - idan aka haษa adadin ฦassan hannayen Mutum na hagu da na da'ma, aka buga su sau biyu (Zahiri da baษini) za'su ka'ma ษari da takwas (108), ga yadda lissafin yake :
kowane hannu Yana da ฦassa 27 (19 a yatsu, 8 waษanda su ke riฦe da hannum *wrist bones", 27 kenan) idan aka haษa na hannayen Biyu (27+27) z'asu zama 54, Idan aka buga 54 sau 2 za'a samu 108.
Sala'til Fatih yana da haruffa adadin ษari da takwas (108).
Bugu da ฦari, idan aka shigar da yatsun hannayen mutum, cikin juna, ma'ana aka shigar da Biyar sau Biyar, hannun da'ma ya shiga cikin hannun hagu, a hisabi z'asu bada ashirin da biyar (5ร5 = 25).
Salatil Fatih yana da Kalmomi Ashirin da biyar (25 Letters).
Wannan Muwafaqa da hannun ษan Adam da Sala'til Fatih ba kuskure (co-incidence) bane, Ayar Allah ce, kuma Ishara ce da cewa shi salatil Fatih Wani Sirri ne a cikin halittar ษan Adam. Nan Gaba inshallah zan kawo tajallin Salatil Fatih a cikin ฦwaฦwalwar ษan adam, Muwafaqoqin da aka samu tsakanin Salatil Fatih da ฦwaฦwalwa. Ko dama Duk abinda ya shafi hannu to ya shafi ฦwaฦwalwa, Kuma ba a Qwaqwalwa Isharar ta tsaya ba, har ga Zuciya (QALB).
Wannan shine tajallin Sala'til Fatih a cikin ilmin Biolog