sanimaikatanga_photography

sanimaikatanga_photography Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from sanimaikatanga_photography, Photographer, Hotoro U/badawa AA Rano Street line, Kano.

KWALLON DAWAKI: Mai Martaba Sarkin Kano da Mai Martaba Sarkin Ningi. Hoto: Sani Maikatanga
09/10/2023

KWALLON DAWAKI: Mai Martaba Sarkin Kano da Mai Martaba Sarkin Ningi.
Hoto: Sani Maikatanga

09/10/2023
SANA’AR BOLA JARI: Yayin da mai KILO na sana’ar Bola jari yake bada canjin naira dari shida yake karbar dubu daya na KIL...
21/08/2023

SANA’AR BOLA JARI: Yayin da mai KILO na sana’ar Bola jari yake bada canjin naira dari shida yake karbar dubu daya na KILO 8 na kwali da aka kawo masa ya saya. Sana’ar ta zama gama gari yanzu ta yadda yara da ma manyan samari da ma gidan ta kan tsito ko kawo tsohuwar ajiyar robobi sa kwalaye da ledoji da sauran abun da baza a rasa ba dokin a basu na bayarwa da kashe gararin gaban su. Da yake sanar dani cewa shi duk Kilo yana kasancewa naira hamsin ne na kwali dan a lokacin da nake wurin kwalaye aka kawo mishi a cikin buhu kuma aka aunassu a KILO.
Hoto: Sani Maikatanga

BABBAR SALLAH: Hawan bariki a garin Kazaure cikin jihar Jigawa a ranar Alhamis 29-06-2023. Hoto: Sani Maikatanga
29/06/2023

BABBAR SALLAH: Hawan bariki a garin Kazaure cikin jihar Jigawa a ranar Alhamis 29-06-2023. Hoto: Sani Maikatanga

Yan Bindiga… Hoto: Sani Maikatanga
03/05/2023

Yan Bindiga…
Hoto: Sani Maikatanga

KANO GARI NA JIHA TA…Hoto: Sani Maikatanga
25/11/2022

KANO GARI NA JIHA TA…
Hoto: Sani Maikatanga

Shekara ta 2020 a bikin kamun kifi na ARGUNGU.
29/08/2022

Shekara ta 2020 a bikin kamun kifi na ARGUNGU.

Address

Hotoro U/badawa AA Rano Street Line
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when sanimaikatanga_photography posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category