Albani Zaria

Albani Zaria Muna yada ilimi bisa Al-Qur'ani da Sunnah bisa fahimtar Salafus Salih
(1)

07/09/2026

ILLOLIN Democradia 😭😭

06/09/2026

Allah ya jikan Dr.Idris

06/09/2026

Duk wanda ya ce ni makiyin annabi ne Allah ya isa😥😥

Zuwaga Baba Nuru Khalid,Sir Isaac Newton yana cewa;In every action, there is an equal and opposite reactionMa'ana;Acikin...
05/09/2026

Zuwaga Baba Nuru Khalid,

Sir Isaac Newton yana cewa;

In every action, there is an equal and opposite reaction

Ma'ana;

Acikin kowane aiki, akwai martani dai dai da abinda aka aikata.

= ko shakka babu ficewar yaron ka daga addinin muslunci, yazo ne daga sakamakon salon irin yadda kake da'awah

Kuma wannan babban wa'azi ne ga rayuwarka da rayuwar masu bibiyar da'awar ka

Baba Nuru Khalid, haryanzu lokaci bai ƙure maka ba, kanada damar neman gafarar Allah tare da dawowa zuwaga hanyar Allah da manzon sa.

Wanda lokaci ya ƙure masa, shine mutumin da mutuwa tazo masa.

Allah ta'ala yabamu ikon tuba da kyakkyawan ƙarshe.
------------------------------

A cen farko na kafa hujja da "Isaac Newton" kamar yadda Baba Nuru Khalid yake kafa hujjojinsa da dokar ƙasa.

Akwai wanda rabonsa da ya zauna ana biya masa karatu haka tun yana matashi, irinmu. Sai gashi, Sheikh Lawan Abubakar Shu...
05/09/2026

Akwai wanda rabonsa da ya zauna ana biya masa karatu haka tun yana matashi, irinmu. Sai gashi, Sheikh Lawan Abubakar Shu’aib Triumph ya zaunar da shi, yana biya masa karatu kyauta fa!

Akwai wani wuri da bana gajiya da kallonsa, inda Malam Kandahar yake cewa: ‘Idan muƙabala kake son yi da shi, sai mu bar ka da shi.’ Sai ɗan almajiri ya yi tsit, kamar ruwa ya cinye shi! 😂

Sunnah gidan daɗi wallahi! ❤️

Been Muhammad ✍️

05/09/2026

SHEIKH MUHAMMAD AUWAL ADAM ALBANI ZARIA RAHIMAHULLAH 🤲

04/09/2026

Kaulaha ba musulmi bane

Sunnah  Sak Bayan An Tashi Daga Muhadara Prof Mansur Isah Yelwa Ya Rike Malam Lawan Triumph Yace Dashi "Ahlussunnah Suna...
04/09/2026

Sunnah Sak
Bayan An Tashi Daga Muhadara Prof Mansur Isah Yelwa Ya Rike

Malam Lawan Triumph Yace Dashi "Ahlussunnah Suna Alfahari Dakai

Tabbas Ka Tabbatarwa Da Duniya Cewa Jinin Malam Jafar Yana Gudana A Jikinka

Mallama Zainab Ja’afar Mahmud, ’yar marigayi fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Ja’afar Mahmud Adam Kano, ta kam...
03/09/2026

Mallama Zainab Ja’afar Mahmud, ’yar marigayi fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Ja’afar Mahmud Adam Kano, ta kammala karatun Digiri na Biyu (Master’s Degree).

Wannan gagarumar nasara ta zama abin alfahari ga iyalanta da kuma masu ƙaunar ilimi, musamman ganin muhimmancin ilimi wajen ci gaban al’umma.

Muna taya Mallama Zainab murna da wannan nasara, tare da addu’ar Allah Ya sanya ilimin ya zama mai amfani gare ta, Ya ƙara mata hikima, basira da ɗaukaka, Ya kuma ba ta damar ci gaba da hidimtawa addini da al’umma.

Masha Allah! Allah Ya ƙara mata nasara a matakai na gaba. 🤲🎓

03/09/2026

INTERFAITH ❌️ ❌️

Address

Dorayi
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Albani Zaria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share