21/06/2026
Dan takarar gwamnan jihar Gombe karkashin jam'iyyar PDP Professor Isa Ali Pantami zai gabatar da Muhadara Yau Lahadi mai taken
"KAFAFEN SADARWA NA ZAMANI" a masallacin Annoor Masjeed, Wuse 2, Abuja. Tsakanin Sallar Magrib da Isha.
Allah Ya kara mana ilimi mai amfani.