30/04/2023
๐ท๐ทโฃ๏ธ KECE RAYUWATAโฃ๏ธ๐น๐น
โฅ๏ธ๐ฉSO SINADARIN FARINCIKI ๐ฉโฅ๏ธ
๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐
๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐
๐ฉธ๐ฉธ๐ฉธ๐ฉธ๐ฉธ๐ฉธ๐ฉธ๐ฉธ๐ฉธ๐ฉธ๐ฉธ๐ฉธ๐ฉธ๐ฉธ
โค๏ธโค๏ธโค๏ธโค๏ธโค๏ธโค๏ธโค๏ธโค๏ธโค๏ธโค๏ธโค๏ธโค๏ธโค๏ธโค๏ธ
Ina son abubuwa uku agareki, idanun da basa kuka, bakin da baya karya, Soyayyar da bata mutuwa, Idan bakya tare dani ko bakya kusa dani, Koda yaushe kina a tunani na da zuciya ta, Dadi wuya ni dake babu batun fishi da juna, ko munyi ma mu zamu gyara kammu. Ina Sonki, Sirrina Naki ne Sahibata, ki kulamin da kanki yadda ya Kamata Hubby! Na yi miki alkawari zan kasance dake har iya tsawon da numfashi zai zauna a jikina, Bazan yada ke ba! Sai dake rayuwa ta za tayi saiti, na gane sai dake duniya zatai min dadin zama, Kin zamo jinin jikina, kece idanun ganina, wanda baya tare damu makiyin mune Hubby!
๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐
๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐
๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น
Na sadaukar miki da rayuwata, kiyi mulkin zuciya ta, Nine gatan ki domin ina Qaunarki, Hankali na zai kasance a kwance ne ranar dana ganki cikin daki rufe da mayafin amarci, na kiraki da daraja awurina aduniya wacce babu kamarta, Ina sonki fiyeda rayuwata
๐ป๐ป๐ป๐ป๐ป๐ป๐ป๐ป๐ป๐ป๐ป๐ป๐ป๐ป
โฃ๏ธโฃ๏ธโฃ๏ธโฃ๏ธโฃ๏ธโฃ๏ธโฃ๏ธโฃ๏ธโฃ๏ธโฃ๏ธโฃ๏ธโฃ๏ธโฃ๏ธโฃ๏ธ
๐๐ป๐ฎ
09076063453๐๐