Yusuf Elyasu

Yusuf Elyasu An interested page

05/01/2026

Duniya ba komai bace 🥺🤲

25/12/2025

Hhhh wuyana kamar kaza 😂

25/12/2025

Yan Aljanna sune masu rabauta 🥳🎉
Allah yasa muna daga cikinsu🤲🥹

24/12/2025

الله اكبر

14/12/2025

Masha Allah

14/06/2025

Ga masu kare mutunci nan 👵

04/05/2025

Nagidan shehu🤣🤣🤣

02/05/2025

Don’t forget to recite suratul kahf

02/05/2025

The great engineer 👷😹

Wani lauya ya sayar wa wani malami rijiyarsa. Bayan kwana biyu, lauya ya gana da malamin ya ce, “Mallam, na sayar maka d...
01/05/2025

Wani lauya ya sayar wa wani malami rijiyarsa. Bayan kwana biyu, lauya ya gana da malamin ya ce, “Mallam, na sayar maka da rijiyar ne, amma ruwan da ke cikin rijiyar ba ya cikin abin da na sayar. Idan kana so ka ci gaba da amfani da ruwan, sai ka biya karin kudi.”
Sai malamin ya murmusa ya ce, “Na shirya zuwa wajenka. Zan gaya maka cewa sai ka zo ka dauki ruwanka daga rijiyata, in ba haka ba, sai ka fara biyan haya daga gobe.”
Da jin haka, lauya ya firgita ya ce, “Ai wasa nake yi kawai!”
Malamin ya dara ya ce, “Haka wasu irin mutane irin ku ke zama lauyoyi bayan sun yi karatu a wajenmu.”
Gaisuwa ga malamai!

Address

Kano

Telephone

+2349137676759

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yusuf Elyasu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Yusuf Elyasu:

Share

Category