Zany's Media Productions

Zany's Media Productions Video & Audio Production
-Event Coverage
-Documentaries
-Film Production

23/11/2021

Standards Organization of Nigeria

Hukumar Fayyace ingancin kaya, da ake shiga dasu, da fita dasu a qasar Nigeria.

Kamar yanda gwarzon jarumi yayi bayani.

Aikin maaikatar Standards Organisation of Nigeria ne ta tabbatar cewa duk wani abu da yan qasa zasuyi amfani dashi?

Ya zaman ingattace.

Standards Organisation of Nigeria,

Bunqasa rayuwar yan qasa, da inganci.

Wato baba ya tsaya yaji koma mey zaayi kafin a qarasa 😆 good memories with  and  ✌🏽 ⭐️
17/11/2021

Wato baba ya tsaya yaji koma mey zaayi kafin a qarasa 😆 good memories with and ✌🏽 ⭐️

18/08/2021

Taqaitaccen jawabi daga garkuwar S.O.N. Ayatullahi Tage

Standards Organisation Of Nigeria

“Improving life, Through standards”

Wato duk inda aka ce ga garkuwa  ga PRO, toh zance ya qare 💪🏽😆
01/08/2021

Wato duk inda aka ce ga garkuwa ga PRO, toh zance ya qare 💪🏽😆

07/07/2021

Babu abinda yake haddasa hatsari kamar taya mara inganci.

Aikin ma’aikatar Standards Organisation of Nigeria ce ta tabbatar da cewa kowacce irin taya ce da zaayi amfani da ita ta zamana ingattaciya.

Daga lokacin da aka qira ta,

Zuwa asalin ta,

Da lodin da zata iya dauka,

Har iskar daya kamata a buga mata.

Standards Organisation Of Nigeria;

“Bunqasa rayuwar yan qasa, da inganci”

07/07/2021

A lokacin daka zoh ofishin Standards Organisation of Nigeria,

tabbas zaka gamu da garkuwar SON wato Baba Ari Kenan

Kuma dole ne ya tace ka ya tabbatar da ingancin ka, kafin ya barka ka wuce.

Babu wanda ya gamu da wannan tacewarko wurin garkuwa kamar Musa Mai Sana’ar taya!

Standards Organisation Of Nigeria,

“Bunqasa rayuwar yan kasa, da inganci”

06/07/2021

Standards Organisation of Nigeria
“Improving Life Through Standards”

Good morning 🌞
27/06/2021

Good morning 🌞

Address

No. 266 Daurawa Road, Opposite Al Yuma House, Maiduguri Road
Kano
700223

Opening Hours

Monday 09:00 - 08:00
Tuesday 09:00 - 08:00
Wednesday 04:00 - 08:00
Thursday 04:00 - 08:00
Friday 04:00 - 08:00
Saturday 04:00 - 08:00

Telephone

+2348180000278

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zany's Media Productions posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Zany's Media Productions:

Share