11/08/2026
One month down, forever to go❤️💍
A rana irin ta yau 11/August/2026 muke cika wata ɗaya da Hawan Angwanci na
Alhamdulillah bisa wannan ni’ima da Allah Ya azurta mu da ita, Allah Ya sakawa kowa da alkairi Allah yah bar zumunci❤️