Ukashatu Lawan ARTV KANO Photojournalist

Ukashatu Lawan ARTV KANO Photojournalist KANO250 TV

Munayin ko wanne irin aikin bidiyo da kuma hoto cikin sauki

An zargi tsofafin shugabannin Yan kasuwar da Gina kan su
29/07/2025

An zargi tsofafin shugabannin Yan kasuwar da Gina kan su

29/07/2025
MUNA FATAN A GYARA WANNAN KUSKURE 🇳🇬Yan mata Super Falcons da s**a lashe Gasar Kofin Afrika na Mata sun samu kyautar na ...
29/07/2025

MUNA FATAN A GYARA WANNAN KUSKURE 🇳🇬

Yan mata Super Falcons da s**a lashe Gasar Kofin Afrika na Mata sun samu kyautar na dala $100,000 sama da 150millions Naira kowacce 'yar wasa.

Yayin da kowanne Coach da ma'aikatan da Staffs s**a samu dala $50,000. Kimanin 75million. Bugu da ƙari, kowanne ɗan ƙungiyar zai samu gida mai ɗaki uku a ƙarƙashin shirin gidaje na gwamnatin "Renewed Hope Housing Scheme".

Amma waÉ—annan sojojin da s**a ji rauni har s**a zama nakasassu na har abada, ba su cancanci ko dala $100 ba. Wannan yana nuna mana yadda gwamnatinmu ta damu da harkar Tsaro.

Shin haka kuke gani ya dace da jaruman sojoji da ke sadaukar da rayuwarsu saboda ƙasar nan?

Mai Jar rigar yake cewa, sun samu sa'bani tare da abokinsa har s**a shafe kusan shekara huÉ—u basa magana. Yana so su sas...
16/11/2022

Mai Jar rigar yake cewa, sun samu sa'bani tare da abokinsa har s**a shafe kusan shekara huÉ—u basa magana.

Yana so su sasanta amma yana tsoron kar abokin ya ƙi yadda kuma ya wulaƙanta shi.

Ya ce, yana shiga wajen d s**a saba cin abinci sai ya hangi abokinsa a zaune, yaje ya zauna a bayan dirkar da yake zaune, ya saka wanda ya rako shi ya É—auke su a hoto.

Bayan y koma gida sai ya É—ora hoton a shafinsa na Facebook y rubuta, Ina ma dirkar dake tsakaninmu zata gushe.

Bayan rabin awa d saka hoton, abokin nasa ya kira shi a waya ya ce masa, Nagode sosai da hoton da k sanya a shafinka, sanadiyyarsa yanzu Babana da Mamana sun san ina shan Sigari...

15/11/2022

Babu wanda yake kuɓuta daga aikata saɓo, sai dai ƙofar tuba a buɗe take. Alhamdulillah! Allah ka bamu ikon tuba da neman gafara.

Jafar Jafar
15/11/2022

Jafar Jafar

Address

Panshekara Road Chiranchi Kumbotso L. G
Kano

Telephone

+2348136330009

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ukashatu Lawan ARTV KANO Photojournalist posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share