Abba Bichi Tiktokers

Abba Bichi Tiktokers 🎥 Muna tallata ayyukan Hon. Abubakar Kabir Abubakar Bichi
📢 Tattara • Wallafa • Wayar da kan Jama’a
🤝 Domin isar da sahihin bayani cikin tsari da kwarewa.

Kama su bukatar karin bayani kusamemu ta wanna layin 08057506481 09034337434

28/08/2026

Hon. Abubakar Kabir Abubakar Bichi Abba Bichi Tiktokers Abubakar Ahmed Bichi @

MAI FADA DA CIKAWA! 🕌✨Wannan shi ne katafaren Masallacin Juma’a da Hon. Abubakar Kabir Abubakar Bichi  yake ginawa a gar...
27/08/2026

MAI FADA DA CIKAWA! 🕌✨

Wannan shi ne katafaren Masallacin Juma’a da Hon. Abubakar Kabir Abubakar Bichi yake ginawa a garin Bankaurar Saye.

Idan ba a manta ba, a ranar 07/08/2026, al’ummar wannan gari s**a gabatar da bukatar a gina musu wannan masallaci. Alhamdulillah, a yanzu haka aikin ya yi nisa sosai, kuma ana ganin gagarumin ci gaba. 🤲🕌

Tabbas, al’umma tana alfahari da samun wakili mai sauraron bukatunsu tare da kokarin ganin an samar da abubuwan da za su amfani jama’a.

Allah Ya saka masa da alheri, Ya kammala wannan masallaci cikin sauki, Ya kuma sa ya zama abin amfani ga al’umma. Amin. 🤲❤️

✨ ABBA BICHI — MAI FADA DA CIKAWA! ✌️🔥
Daga abba bichi Tiktokers Hon Kabiru Murtala Bichi.Abubakar Ahmed BichiAbba Bichi TiktokersHon Sagir Ibrahim Bichi

26/08/2026

ABBA BICHI TIKTOKERS ❤️🎥

Aiki shi ne abin da ya fi magana! 👏🔥

Kungiyar Abba Bichi TikTokers za ta ci gaba da kawo muku abubuwan da s**a shafi ayyuka da gudummawar Mai Girma Member Hon. Abubakar Kabir Abubakar Bichi a fadin Karamar Hukumar Bichi.

Daga cikin gari, unguwanni, kewaye har zuwa kauyuka, za mu rika bibiyar ayyukan da ake yi domin cigaban al’umma, mu kawo muku su cikin hotuna da bidiyo, in Allah Ya yarda. 📸🎥

Ku kasance tare da mu — ABBA BICHI TIKTOKERS! 🔥❤️

Ruwa Abokin Aiki 💦💦🌊Wannan faɗen na matsalar ruwa ne da ya addabi wasu yankuna na ƙaramar hukumar Bichi. Itama Hon. Abub...
26/08/2026

Ruwa Abokin Aiki 💦💦🌊

Wannan faɗen na matsalar ruwa ne da ya addabi wasu yankuna na ƙaramar hukumar Bichi. Itama Hon. Abubakar Kabir Abubakar Bichi ya yi alwashin cewa sai an kawo ƙarshen wannan matsala, domin al’ummar yankin su samu ruwan sha mai tsafta.

Muna roƙon Ubangiji Allah Ya cika daɗaɗɗen burinka, Ya ba ka ikon sauke nauyin da ke kanka, Ya kuma saka maka da alheri kan wannan ƙoƙari da kake yi wa al’umma. 🙏✨✨✨

Ruwa rayuwa ne. 💧

26/08/2026

ABBA BICHI TIKTOKERS ❤️🎥

Aiki shi ne abin da ya fi magana! 👏🔥

Kungiyar Abba Bichi TikTokers za ta ci gaba da kawo muku abubuwan da s**a shafi ayyuka da gudummawar Mai girma Hon. Abubakar Kabir Abubakar Bichi a fadin Karamar Hukumar Bichi.

Daga cikin gari, unguwanni, kewaye har zuwa kauyuka, za mu rika bibiyar ayyukan da ake yi domin cigaban al’umma, mu kawo muku su cikin hotuna da bidiyo, in Allah Ya yarda. 📸🎥

Ku kasance tare da mu — ABBA BICHI TIKTOKERS! 🔥❤️

🤲🤲
26/08/2026

🤲🤲

25/08/2026

ABBA BICHI TIKTOKERS 📢🎥

Muna tare da al’umma, muna yada ayyuka! 🤝

Kungiyar Abba Bichi TikTokers za ta rika kawo muku rahotanni da hotuna kan ayyukan ci gaba da Mai Girma Member Hon. Abubakar Kabir Abubakar Bichi yake gudanarwa domin amfanin al’ummar Karamar Hukumar Bichi.

Daga cikin gari zuwa kewaye, har zuwa kauyuka, za mu rika nuna muku abubuwan da ake yi domin cigaban al’umma, in Allah Ya yarda.

Ku kasance tare da mu, ku biyo shafukanmu domin samun sahihan bayanai. 🎥📸

ABBA BICHI TIKTOKERS — MUNA NUNA AIKI, MUNA SANAR DA AL’UMMA! 🔥

24/08/2026

ABBA BICHI TIKTOKERS 🎥🔥

Mun dauki alkawarin kasancewa tare da ku wajen kawo muku sahihan bayanai kan ayyukan ci gaba a Karamar Hukumar Bichi.

Kungiyar Abba Bichi TikTokers za ta rika yada tare da nuna muku duk wani aiki da Mai Girma Member Hon. Abubakar Kabir Abubakar Bichi ya gudanar ko ya tallafa wa al’umma a cikin garin Bichi, kewaye da kauyuka.

Muna fatan wannan kungiya za ta zama wata hanya ta bayyana ayyuka, kokari da abubuwan alheri da ake yi wa al’umma, domin kowa ya gani ya sani. 🤝❤️

In Allah Ya yarda, za mu kasance tare da ku a kowane lokaci.

🔥 ABBA BICHI TIKTOKERS — MU NUNA AIKI, AL’UMMA TA SANI! 🔥

Wanna itace kofar shigowa garin Bichi daga katsina  wadda zababben Dan majalissar tarayya mai wakiltar al'umarka karamar...
24/08/2026

Wanna itace kofar shigowa garin Bichi daga katsina wadda zababben Dan majalissar tarayya mai wakiltar al'umarka karamar hukumar bichi Hon. Abubakar Kabir Abubakar Bichi yake aiwatarw 👏👏👏

Felle 3 che
23/08/2026

Felle 3 che

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abba Bichi Tiktokers posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share