Abba Bichi Tiktokers

Directions

Abba Bichi Tiktokers 🎥 Muna tallata ayyukan Hon. Abubakar Kabir Abubakar Bichi
📢 Tattara • Wallafa • Wayar da kan Jama’a
🤝 Domin isar da sahihin bayani cikin tsari da kwarewa.

Kama su bukatar karin bayani kusamemu ta wanna layin 08057506481 09034337434

💥 TALLAFI NAIRA MILIYAN 135.7! 💥Hon. Abubakar Kabir Abubakar Bichi ya amince da kashe ₦135,778,500.00 domin tallafawa ma...
12/09/2026

💥 TALLAFI NAIRA MILIYAN 135.7! 💥

Hon. Abubakar Kabir Abubakar Bichi ya amince da kashe ₦135,778,500.00 domin tallafawa masu sana’ar fawa 757 da ke faɗin ƙaramar hukumar Bichi.

Tallafin na zuwa ne ƙarƙashin SMEs Development Committee, wanda L.A. Zaharaddeen Bello ke jagoranta, da nufin ƙarfafa sana’o’i da bunƙasa harkokin ƙananan ‘yan kasuwa a ƙaramar hukumar Bichi.

👏 Wannan shi ne tallafin da zai taimaka wajen ƙarfafa sana’a da dogaro da kai.

Wanna fata zakuyi musu
11/09/2026

Wanna fata zakuyi musu

11/09/2026

💥 BOM BOM! DA DUMI-DUMINSA…!!! 🔥

Mu, ’yan kungiyar Abba Bichi Tiktokers, mun ɗauki damarar neman zaɓen Hon. Abubakar Kabir Abubakar Bichi. 💪🏽🔥

Da izinin Ubangiji, kafin ƙarfe 11 na safe za mu kammala aikinmu. Insha Allah! 🤲🏽

ABBA BICHI TIKTOKERS — MUNA BAYANKA 🔥✌️
Mustapha Kabiru Abubakar

💥 BOOM! 💥 NAMU BA IRIN NASU BANE!Wakilin Mai Girma Hon. Abubakar Kabir Abubakar Bichi Dan Majalisar Tarayya mai wakiltar...
10/09/2026

💥 BOOM! 💥 NAMU BA IRIN NASU BANE!

Wakilin Mai Girma Hon. Abubakar Kabir Abubakar Bichi Dan Majalisar Tarayya mai wakiltar Karamar Hukumar Bichi, kuma Shugaban Kwamitin Kasafin Kuɗi na Majalisar Tarayya, ya sake yin abin alheri da zai faranta ran ’yan Jam’iyyar APC, ta hanyar tallafa musu da sabbin motoci da sabbin babura. 🚗🏍️

Wallahi, irin wannan abin alheri da Mai Girma Hon. Mustapha Kabiru Abubakar Bichi (Kundi) yake yi wa al’umma abin alfahari ne. Gaskiya, irin wannan shugabanci abin a yaba ne. 👏

Abin da Jagoran Matasa yake yi wa matasa da al’umma, wallahi ko Dan Majalisar Tarayya mai wakiltar Karamar Hukumar Bichi bai kai ga irin wannan ba.

Jagoran Matasa, ka cika gwarzo! 👏🔥

Allah Ya ƙara maka basira, ƙarfi da ikon ci gaba da tallafa wa matasa da al’umma baki ɗaya. 🤲








💥 BOOM! 💥 NAMU BA IRIN NASU BANE!Wakilin Mai Girma Hon. Abubakar Kabir Abubakar Bichi, Dan Majalisar Tarayya mai wakilta...
10/09/2026

💥 BOOM! 💥 NAMU BA IRIN NASU BANE!

Wakilin Mai Girma Hon. Abubakar Kabir Abubakar Bichi, Dan Majalisar Tarayya mai wakiltar Karamar Hukumar Bichi, kuma Shugaban Kwamitin Kasafin Kuɗi na Majalisar Tarayya, ya sake yin abin alheri da zai faranta ran ’yan Jam’iyyar APC, ta hanyar tallafa musu da sabbin motoci da sabbin babura. 🚗🏍️

Wallahi, irin wannan abin alheri da Mai Girma Mustapha Kabiru Abubakar Bichi (Kundi) yake yi wa al’umma abin alfahari ne. Gaskiya, irin wannan shugabanci abin a yaba ne. 👏

Abin da Jagoran Matasa yake yi wa matasa da al’umma, wallahi ko Dan Majalisar Tarayya mai wakiltar Karamar Hukumar Bichi bai kai ga irin wannan ba.

Jagoran Matasa, ka cika gwarzo! 👏🔥

Allah Ya ƙara maka basira, ƙarfi da ikon ci gaba da tallafa wa matasa da al’umma baki ɗaya. 🤲
Daga chiyaman Na Abba Bichi Tiktokers








09/09/2026

Daga abba bichi Tiktokers Hon. Abubakar Kabir Abubakar Bichi

PRESS RELEASE ! 2027 General Elections Campaign Council for APC Bichi Local Government, Kano.
09/09/2026

PRESS RELEASE !
2027 General Elections Campaign Council for APC Bichi Local Government, Kano.

Masha
09/09/2026

Masha

🚧 TASHAR NASIRU ROUNDABOUT…!!! 🚧Ana ci gaba da aikin sabon shatale-tale da ake ginawa a Tashar Nasiru, Bichi, wanda Maig...
07/09/2026

🚧 TASHAR NASIRU ROUNDABOUT…!!! 🚧

Ana ci gaba da aikin sabon shatale-tale da ake ginawa a Tashar Nasiru, Bichi, wanda Maigirma Ɗan Majalisar Tarayya mai wakiltar Karamar Hukumar Bichi, kuma Shugaban Kwamitin Kasafin Kuɗi na Majalisar Tarayya, Hon. Dr. Abubakar Kabir Bichi, yake aiwatarwa.

Haka kuma, akwai shirin samar da irin wannan shatale-tale a Tsohuwar Tasha da kuma Tashar Mangwaro, domin ƙara inganta zirga-zirgar ababen hawa da kawata garin Bichi. 👏🏽

Insha Allah, da zarar an kammala waɗannan ayyuka, Bichi za ta ƙara zama birni mai kyau da tsari. 🏙️✨

Muna addu’ar Allah Ya ba da ikon kammala aikin cikin sauƙi, Ya kuma sanya ya zama alheri ga al’ummar Bichi. 🤲🏽

Eye Witness 👁️:
Abba bichi Tiktokers Abdulaziz Usman
Mataimaki na Musamman wajan yada ayyukan me girma Hon. Abubakar Kabir Abubakar Bichi Ɗan Majalisar Tarayya.

📅 07/09/2026

07/09/2026

Mabiya kungiyar abba bichi Tiktokers kenan Hon. Abubakar Kabir Abubakar Bichi

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abba Bichi Tiktokers posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share