sagiru_sk

sagiru_sk Allah 1 st❤️
I am Muslim🕌🕌🕌
I love MUHAMMAD

18/05/2026

Duk Kaurin Takukkumi Abakin Sa Baya Hanashi Shan Ruwa Ko Shakar Numfashi

Jaruma Saima Muhammad na son dawowa masana’antar Kannywood gadan-gadan bayan kwashe shekaru da janye jiki daga harkar fi...
16/05/2026

Jaruma Saima Muhammad na son dawowa masana’antar Kannywood gadan-gadan bayan kwashe shekaru da janye jiki daga harkar fim.

Kuna ganin dawowarta za ta sa ta sake samun karɓuwa kamar yadda ta yi a baya

15/05/2026

Jiya Mun Kalli Rayuwa Ne Da Idon Kuruciya , Yau Kuma Muna Koyon Darussata Da Idon Kwarewa .

✨🎬 Wani babban labari mai cike da tausayi,  daga ABNUR ENTERTAINMENT! 🎬✨Wannan labari na musamman an tsara shi tare da r...
14/05/2026

✨🎬 Wani babban labari mai cike da tausayi, daga ABNUR ENTERTAINMENT! 🎬✨

Wannan labari na musamman an tsara shi tare da rubutun ƙwararren marubuci , ƙarƙashin jagorancin fitaccen darakta domin kawo muku labari mai taɓa zuciya da ɗauke da saƙonni masu ƙarfi ga al’umma.

🔥 BADIYYA 🔥
Ba irin kowanne labari bane…
Labari ne mai cike da ƙaddara, haƙuri, soyayya da rayuwar da mutane da dama ke fuskanta a yau.

A wannan zamani da muke ciki, ba kowace mace ba ce za ta iya juriyar da Badiyya ta nuna ba…
Wannan labari zai sa ku tausaya, zai sa ku tunani, kuma zai taɓa zukatanku sosai.

✨ Ku shirya domin ganin fitattun jarumai, ingantaccen labari da kuma kayataccen shiri mai cike da kwarewa.

🎬 ABNUR ENTERTAINMENT NIG. LTD
Proudly Presents

🔥 BADIYYA 🔥
A Powerful Mini Series

✍️ Screenplay:
🎥 Producer: Abdul Amart
🎬 Director:
🎼 Theme Song:

🤝 Partners
ng

📍 Production by Abnur Entertainment

🤲 Allah Ka sanya wannan aiki alkhairi ne ga al’umma, Ka ba mu nasara da ikon kammalawa lafiya. Amin.







Cc

Shirin Garwashi Tabbas Yana Yamuza Hazo  Mai Yafi  Burgeku Dashi Na  Wannan Satin Chikin film din GARWASHI 📽️🎥🎥🎵
13/05/2026

Shirin Garwashi Tabbas Yana Yamuza Hazo Mai Yafi Burgeku Dashi Na Wannan Satin Chikin film din
GARWASHI 📽️🎥🎥🎵

12/05/2026

Wato wanka da omo duniya Ne malang Zakaji har wani santsi kakeyi

12/05/2026

dan Allah waye yake da wakokin Yan bori budurwana neh ta bata min rai

Alhamdulillah ✨🤘
12/05/2026

Alhamdulillah ✨🤘

Gorgeous Kannywood Actress Meerah ShuaibMasha Allah 🥰
11/05/2026

Gorgeous Kannywood Actress Meerah Shuaib
Masha Allah 🥰

A LILIN BABA MOVIE 🎥 Miji Da Mata 🎥📸🎥✨        sagiru_sk
11/05/2026

A LILIN BABA MOVIE 🎥
Miji Da Mata 🎥📸🎥✨

sagiru_sk

11/05/2026

Inaso aje a gayama tsohuwar budurwata saban saurayinta mummuna ne yaseen 😂😂

Address

Kingdom Hall Dynamo Junction
Ifite Awka

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when sagiru_sk posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to sagiru_sk:

Share