Abu Express

Abu Express Positive Pictures For Positive minds! Photography

SHAWARORI NA MUSAMMAN DAGA MANYA👇1 - A rayuwa bakomai zai faru kamar‎yadda ka tsara ba. Saboda haka ka rage tsammani, ka...
06/01/2026

SHAWARORI NA MUSAMMAN DAGA MANYA
👇

1 - A rayuwa bakomai zai faru kamar
‎yadda ka tsara ba. Saboda haka ka rage tsammani, ka bi yadda rayuwa ke tafiya.
‎
‎2 - Ka rage bakin ciki da ƙiyayya a rayuwarka, domin hakan na jinkirta albarka.
‎
‎3 - Soyayya da mace mai goyon bayanka akan cinma muradanka, abu ne mai matuƙar muhimmanci.
‎
‎4 - Ka bi burinka, ba mutane ba.
‎
‎5 - Ka yi magana ne kawai idan maganarka ta fi shiru kyau.

Address

Gusau

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abu Express posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Abu Express:

Shortcuts

Share