Sulaiman Bala jungudo

Sulaiman Bala jungudo Allah ☝️
Islam 🌙
Mom and Dad ❤️❤️❤️
Fulani 🐂🐃🐄
Football ⚽❤️
Real Madrid C.F ❤️❤️❤️
Gombawa 💪💪

ME INVESTMENT

20/05/2026
Night
20/05/2026

Night

Barka da safiya
26/04/2026

Barka da safiya

20/04/2026

Buri Yafi Gado
14/04/2026

Buri Yafi Gado

Ina godiya sosai yan uwa da abokan arziki 🥰🥰🥳🥳🥳🥰🥰🥰🥳🥳❤️❤️❤️🥳🥳Congratulations
08/04/2026

Ina godiya sosai yan uwa da abokan arziki 🥰🥰🥳🥳🥳🥰🥰🥰🥳🥳❤️❤️❤️🥳🥳
Congratulations

Alhamdulillah🤲 for my life🤩 and being a muslim👳.                    Ya Allah let my soul live on your way 👣 and full my ...
31/03/2026

Alhamdulillah🤲 for my life🤩 and being a muslim👳.
Ya Allah let my soul live on your way 👣 and full my main thinking💨 of you. Be Rahma-tikah ya Arhamar-rahimin

A SANAR DA 'YAN UWA DA MATAFIYA HANYAR JOS DA SU KIYAYE Maigirma Gwamnan jihar Pilato ya saka dokar ta baci a Anguwar Ru...
30/03/2026

A SANAR DA 'YAN UWA DA MATAFIYA HANYAR JOS DA SU KIYAYE

Maigirma Gwamnan jihar Pilato ya saka dokar ta baci a Anguwar Rukuba dake birnin Jos sakamakon abinda ya faru, Gwamna yace babu fita na tsawon kwana biyu.

To amma mutanensa sun bijire wa umarnin Gwamna, sun fito da mutanensu da gawarwakinsu, sun shinfidesu akan hanya.

Da wannan muke kira a sanar da 'yan uwa Musvlmi musamman matafiya, su kiyaye bin hanyar Rukuba, domin komai zai iya faruwa.

A taimaka a yada wannan sanarwa don Allah saboda a kare 'yan uwa Musulmi matafiya.

Allah Ya kiyaye, Allah Ya kawo mana zaman lafiya, Allah Ya tona asirin masu aikata wannan abin.

Daga Datti Assalafiy

Address

Herwagana New Market
Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sulaiman Bala jungudo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category