Abk Photography

Call Directions Website Contact the business

Abk Photography Photographer
(1)

Ran Sarki ya Dade πŸ™πŸ»πŸ˜πŸ’―πŸ‘‘πŸ“Έ
20/10/2026

Ran Sarki ya Dade πŸ™πŸ»πŸ˜πŸ’―πŸ‘‘πŸ“Έ

16/10/2026
BARKAMA πŸ”₯πŸ˜πŸ‘‘πŸ’―πŸ“Έ
16/10/2026

BARKAMA πŸ”₯πŸ˜πŸ‘‘πŸ’―πŸ“Έ

16/10/2026

ZIYARAN SALLAN JUMMA’A NA BAZATA DA MAIMARTABA SARKIN GOMBE YAKAI BABBAN MASALLACIN JUMMA’AN IZALA NA 1 DAKE SHAGON GORO A NAN JIHAR GOMBE

Mai Girma Uban Kasa Maimartaba Sarkin Gombe Alhaji (Dr.) Abubakar Shehu Abubakar Na III CFR, Yakai Ziyaran Bazata Na Sallan Jumma’a A Masallacin Izala Na 1 Shagon Goro

Maimartaba Sarkin Gombe Ya samu Tarba ta Musamman ga dinbin Masoya Maza da Mata Manya da Yara na Masallacin Jumma’an Izala Na daya dake Shagon Goro

Ziyaran Da Maimartaba Sarkin Gombe Ya saba kaiwa Massallatan Jumma’a a Fadin Jihar Gombe Na Karfafa Guiwa ne da kuma sada Zumunci Ga Al’ummar Jihar Gombe,

Maimartaba Yadda kake Gina Masallatai da Masallata Ubangiji Ya Gina maka Gida Cikin Al’janna Firdausi BIJAHI NABIYI S. A. W.

Ran Sarki Ya Dade πŸ™πŸ»πŸ™πŸ»πŸ™πŸ»

Majen Gombe πŸ”₯πŸ˜πŸ‘‘πŸ’―β€οΈπŸ“Έ
15/10/2026

Majen Gombe πŸ”₯πŸ˜πŸ‘‘πŸ’―β€οΈπŸ“Έ

14/10/2026

Majen Gombe πŸ”₯πŸ“Έ

Duka wadannan Hotunan nine na dauke su da Hannuna πŸ“ΈKu tafawa Abk Photography πŸ˜…πŸ”₯πŸ“Έ
14/10/2026

Duka wadannan Hotunan nine na dauke su da Hannuna πŸ“Έ

Ku tafawa Abk Photography πŸ˜…πŸ”₯πŸ“Έ

Address

Gombe
760212

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abk Photography posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Abk Photography:

Shortcuts

Share

Category