Kii NG ADALI

Kii NG ADALI FOLLOW ME MY PAGE 🙏

20/09/2024

Washe Gari!! Washe Gari!!!

😭😭😭

10/09/2024

Ko Kina So
Ko Bakya So
Dole Ki Yarda Bintu Ta Zama Kishiyarki Aure Ya Ɗauru Idan Kuma Kika Cigaba Da Raina Prince Bello Tsaf Zanyi Tattaki Har Gida Na Faffala Miki Mari.

Ki Shiga Taitayinki Kishi Ba Hauka Bane Ba Zamu Zuba Ido Ki Raina Ɗan Sarki a Gaban Mu Ba.💔🫰

07/09/2024

Ta kusa fashewa fa
🚀💸
Ga link nan a comment section

18/08/2024

🤒🤒🤒Inada 10k nawa zan cika nasiyi Irin wayarka?
🚶🚶

18/08/2024

Zama da mace tagari yafi zama da Naira Million 500 Dari biyar sau goma..🤌🏾

18/08/2024

Wai ma Waye ne za “a bar masa kayan sa” din?

Na kasa gane hausar wallahi😂

18/08/2024

Jama'a Ku dinga Shan Nono Sosai Domin Shan Nono Yana Maganin Kowacce irin cuta dake jikin Mutum.

10/08/2024

Let's Have Fun😏

Zaka Iya Minti Biyar A Kasuwa Da Gajeren Wando

A Baka Million1?

😍Alhamdullah😍😍Masha Allah😍
07/08/2024

😍Alhamdullah😍
😍Masha Allah😍

Da Waɗanɗa S**a Karɓi Taliya S**a Zaɓo Mana Gayen Can.Da Waɗanda S**ayi Rabon Taliyar a Gaban Akwatu.Da Duk Waɗanda S**a...
04/08/2024

Da Waɗanɗa S**a Karɓi Taliya S**a Zaɓo Mana Gayen Can.

Da Waɗanda S**ayi Rabon Taliyar a Gaban Akwatu.

Da Duk Waɗanda S**aji Daɗi Lokacin Da Ake Rabon Taliyar.

Allah Ya Kwashe Musu Albarka.🥹

Rip😭🤣Gwarzon Shekara 🙈
04/08/2024

Rip😭🤣
Gwarzon Shekara 🙈

Address

Fct Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kii NG ADALI posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category