PDP youths supports group media news dutse

PDP youths supports group media news dutse Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from PDP youths supports group media news dutse, Photography Videography, MIDHE DANMASARA, Dutse.

Alhmdllh jiyane kotu tayi watsi da Shari ar da ake tsakanin tsohon gwamnan jihar jigawa Dr Sule lamido shida dansa biza ...
26/07/2023

Alhmdllh jiyane kotu tayi watsi da Shari ar da ake tsakanin tsohon gwamnan jihar jigawa Dr Sule lamido shida dansa biza zargin da ake masa na satar kudi kimanin naira biliyan

Kotu da hukumar EFCC ta karyata hakan ba gaskiya bane bayan bincike da tayi tsawon shekara takwas tayi watsi da karar

Allah kacigaba da kare mana mutanen mu masu gaskiya Ameen Everyone

Dutse da kiyawa meeting
06/08/2022

Dutse da kiyawa meeting

BREAKING NEWSPDP YOUTH  SUPPORT GROUP DUTSE CHAPTER. JIGAWA STATE.A  wannan rana  ne ta  laraba,  kungiyar matasan jam'i...
23/02/2022

BREAKING NEWS
PDP YOUTH SUPPORT GROUP DUTSE CHAPTER. JIGAWA STATE.
A wannan rana ne ta laraba, kungiyar matasan jam'iyar PDP youth support group dutse chapter, kar kashin jagorancin shugaban kungiyar comrd salisu Yusuf, state chairman na jihar jigawa ya jagoranji metting tare da sauran member na kungiyar a nan cikin birnin dutse, jihar jigawa.
A jawabin sa state chairman comrd salisu yusif, yace wannan metting an hada shine domin samun cigaba da akeyi a fanni daban-daban a kungiyar a kowanne lokaci, a ko ina a fadin jihar jigawa state, don hakane yasa muka hada wannan zama domin tattaunawa da juna domin kara samun wasu sharwar wari.
A jawabin ashiru danlami shima yayi jawabi masu mashimmaci.
Shima Saidu shima ya bada shawarwari sosai domin kara samun wasu hanyoyin da za a kara samun nasara.
Suma mata ba'a barsuba suma sun tofa albarkacin bakin su inda s**a yaba da wannan tafi, sun baiyana cewa zasu bada goyon baya wajen wayar da kai ga yan'uwan su mata domin su wayar musu da kai domin Ayi tafiyar dasu.
Daga karshe sauran member sun tofa albarkacin bakinsu domin kara bada sharwar wari wajen kara tafiyar da kungiyar domin samun nasara a shekara ta 2O23.
KARSHEN RAHOTON KENAN....STATE MEDIA AND PUBLISHED NEWS.
ASHIRU GAMBO JOURNALIST.
TALATA:- 23-2-2O22.

BREAKING NEWS.  _RELEASE_NEWSP.D.P. YOUTHS SUPPORTS GROUPS. JIGAWA STATE.GWARAM LOCAL CHAPTER ON MONDAYON 21/02/2022 VIS...
23/02/2022

BREAKING NEWS.
_RELEASE_NEWS
P.D.P. YOUTHS SUPPORTS GROUPS. JIGAWA STATE.
GWARAM LOCAL CHAPTER ON MONDAY
ON 21/02/2022 VISIT TO THE CHAIMAN PARTY.. HON ABUBAKAR SANI GWARAM.
A Ranar Litinin a wannan mako ne Kungiya Mai Suna A Sama Reshen karamar hukumar Gwaram Local Government, Ta Ziyarci Uban jam'iya HON.ABUBAKAR SANI GWARAM, Kuma Jigo a Siyasar Mu ta Gwaram Dama Jigawa Wanda Ziyarar Ta Hada Da Excos da Kuma Members na karamar hukumar gwaram.
A Jawabin Chaiman Party. Ya yaba da Jin dadinsa Da Wannan Kungiya da Taje Neman Shawara. Tare Da Neman Goyon Bayan Wakilan Jam'iya Na Jam'iyar P.D.P.
Daga Bisani Ya Kara Da cewa a Kara Kira Ga Matasa, domin Dasu Tashi Tsaye Wajen Kara Wayar da Kan Matasa Maza Da Mata Na Garin Gwaram Dama Jihar Baki Daya, da Lungu Da Sako.
Bayan Haka Yayi Kira Da Cewa Ashirye Yake Da Yabada Gudun Mawarsa Ga Kungiya Don Ganin An cimma Abinda Akasa a Gaba Na Al'kairi.
Bayan Haka Shugaban Jam'iya Ya Kuma Kara Da Cewa Yakamata Duk Mutasan Jam'iya ko Wanne Ya Zama Yanda Da katin Zabe Wato (VOTES CARD) Dan Ganin Ancimma Nasa a Zabe Mai Zuwa.
Muna Godiya Da Bada Goyon Baya Ga Wannan Uba Namu Kuma. Jigo A Tafiyar da Jam'iya Mai Adalci Wato Jam'iyar P.D.P
Daga karshe Muna Addu'ar Allah ya Maida Kowa Gidansa Lafiya, Allah ya bamu nasara a zabe mai zuwa.
BREAKING NEWS.
P.D.P YOUTHS SUPPORTS GROUP GWARAM. LOCAL CHAPTER.
Sing By Comrd. Abubakar Abdulhamid Gwaram๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™
Media and published news.
Ashiru gambo journalist.
23-2-2022.

22/02/2022
22/02/2022

Address

MIDHE DANMASARA
Dutse

Telephone

+2347086653939

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when PDP youths supports group media news dutse posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share