Muhammad Yusif Ado Bichi

Muhammad Yusif Ado Bichi Muhammad Yusif Ado bichi

14/06/2026

Big shout out to my newest top fans! Shadi Akhi, Sani Hamisu Ado

14/06/2026

Tsaya Kaji Asalin Taushide�

12/06/2026

Tsaya Kaji Goron Juma'at Allah Yaqarawa Annabi Darajah.

"Sadakar sirri (Sadakar da aka yi ta a boye) tana kawar da fushin Ubangiji".🎤Inji Manzon Allah (S.A.W).Akwai mutanen da ...
12/06/2026

"Sadakar sirri (Sadakar da aka yi ta a boye) tana kawar da fushin Ubangiji".
🎤
Inji Manzon Allah (S.A.W).

Akwai mutanen da sun karye a harkar kasuwancin su saboda wani bangare na fushin Ubangiji ya shafe su, akwai wadanda suke cikin damuwa iri iri a yau saboda fushin Ubangiji ya taba su, akwai wadanda sun gagara samun nasara akan abinda suke nema a rayuwa saboda fushin Ubangiji, abinda zaka yi...👇

Ka nemi wani mutum ko wasu mutane kayi musu Sadaka a boye, kada ka bari wani yasan kayi, sai ka koma kayi addu'a ka roki Allah. Kuma irin wannan Sadakar ba lallai ta zama mai yawa ba, gwargwadon halin ka kawai.
A yau zaka iya yin Sadaka wa mutum ba tare da ya sani ba, misali:

Zaka iya tura recharge card ta Bank application dinka, wanda ka tura masa ba lallai yasan kaine ba, wannan Sadaka ce ta sirri, zaka iya sayan Data wa mutum ba tare da ya sani ba. Zaka iya zuwa shagon POS ka bayar da account din mutum a tura masa, ba zai ga sunan ka ba b***e ya gane kai ne, wannan sadakar sirri ne.

Wanda kake binsa bashi zaka iya cewa wane na rage maka Naira dubu 3,000 daga cikin dubu 10,000 da nake binka, yanzu dubu 7,000 zaka bani idan kazo biya, wannan Sadaka ce ta sirri daga kai sai shi, ko kuma wane na yafe maka gaba daya ka barshi kawai, hanyoyin sadakar sirri suna da yawan gaske.

Zaka iya aika sako kace a bashi amma kada a fadi daga gare ka ne. Musamman a ranaku irin wannan ta Juma'a, Litinin da Alhamis, ka dinga yin haka zaka samu mafita akan al'amuran da s**a yi maka kunci, in sha Allah.

Barkanmu Da Juma'at 🕋🕌.

Plan A: Portugal 🇵🇹Plan B: France.   🇫🇷Plan C: Brazil  🇧🇷Wannan Itace MATSAYATA a World Cup 2026🥰🤌
11/06/2026

Plan A: Portugal 🇵🇹
Plan B: France. 🇫🇷
Plan C: Brazil 🇧🇷

Wannan Itace MATSAYATA a World Cup 2026🥰🤌

11/06/2026

Tsaya Kaji Mafitar Duk Wani Dan Nigeria�

10/06/2026

Tsaya Kaji Maganar Gaskiya �

Ina taya duk waɗanda s**a rabauta da kujerun SLA murna. Allah Ya sanya alkhairi a cikinsu, Ya ba su ikon sauke nauyin da...
07/06/2026

Ina taya duk waɗanda s**a rabauta da kujerun SLA murna. Allah Ya sanya alkhairi a cikinsu, Ya ba su ikon sauke nauyin da aka ɗora musu cikin gaskiya da riƙon da fadin gaskiya akan kowayi amana. Ameen. 🤲🎉

06/06/2026

Tsaya Kaji Yakinennmu Akan Ubangiji Zai Taimakimu �

Address

Bichi

Telephone

+2349079097838

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muhammad Yusif Ado Bichi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Muhammad Yusif Ado Bichi:

Share

Category