Daga jaridunmu ayau

Daga jaridunmu ayau Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Daga jaridunmu ayau, Photographer, Bauchi.

16/12/2025

Masha

13/09/2025
Hb Hb Hb Daurewlh da shehu Mai damuwa da irin wannan kalamanne da yajima dak**a irinku SBD karya dokan media na farko ka...
13/09/2025

Hb Hb Hb Daure

wlh da shehu Mai damuwa da irin wannan kalamanne da yajima dak**a irinku SBD karya dokan media

na farko kakira sunan Shi Ka alakan tashi da Bello turji da sunan Danta adda

na biyu k**asa zargin SA akidanci atsakanin addinai biyu Wanda shima natasiri a zukatan mutane

daure da da iyaka wannan hujjan ya isa yasa ak**aka SBD gasu a filine ba Sherri ak**aka ba

Amma dayake shehu mutumin kirki Mai tausayin talakawa Mai damuwa da damuwan Al umansane yabarka Bai cema komai ba kuma wlh inada yakinin yaga wannan posting Dinka kuma hukuma ma sungani Amma haka yasa abarka SBD tausayi yace duk mai sharri Allah sa takoma kansa

kuma ai Allah ba azzalimin bawan sabane inde halinkane dakayi mawani Wanda badai iya juraba tunda Kai bakinka bamai burki bane kaje kayi ma wani ya boye Ka

kokuma kaje Ka boye Kan Ka Dan wani bukatanka nadaban SBD kabishi da wancan sherrin Bai kulakaba Bai damu da abunda kakeyi ba shine katsari cewa dss sunk**a Ka

wlh shehu buba salon mulkinsa iri 1 da margayi muhammadu buhari Ne wani irin cin mutunci Ne BA amasa ba da cin zarafi a media kuma na shugaban kasa Wanda yanada daman matar mutum har Abadan Amma yakawar da idon SA akai

to haka shehu yake tun hawa mulkinsa kuke jifansa da kalman ta addanci da cin mutunci da zarafi komai ma kunce akansa Amma haka yabarku baice komai ba ai kunada yawa masu cin zarafinsa

baitaba k**a kowaba baita zargin kowaba kuma Bai damu da kowaba kuma bawai bayada daman yin komai bane yabarku

shine yanzu kunga wancan sherrin baiciba dakaje Ka boye kanka kace dss sun k**aka Hb Daure kayi adalci ma kanka

31/08/2025

ZUMUNCI TA SOYAYYA DA KAUNAR JUNA !!!

Da Yammacin Yau Lahadi 31/08/2025 Ganawa ta Musamman tsakanin Mai Girma Alhaji Aminu Muhammad Danmalikin Bauchi Da Wasu Daga Cikin Abokai Irinsu Jagoran mu Mai Daraja Comr Sabo Muhammad ( Mashawarci Ga Sanata shehu buba Umar A kan harkokin Yada labarai Da huldan Jama'a)

Dakuma Wasu Daga Cikin Yaransa na Siyasa Dama Abokan huldansa na Yau Da Kullun, S**a Sada Zumunci A tsakanin Su Dakuma tattauna Muhimman batutuwa Gameda Harkokin Mu Na Siyasa Da Harkokin Da'aka Saba Gabatar wa na Hidimar Rayuwa.

Lallai Zaman Yayi Matukar Anfani Kuma Yayi Ma'ana Kwarai Da Gaske Ankuma kara Karfafa Dankon Zumunci A tsakani Ankuma Yiwa Juna Addu'o'in Fatan Alkhairi Da Fatan wanyewa lafiya, Allah Shicigaba da Yimana Jagoranci Shikuma Bamu Nasara Cikin Dukkan Abinda Mukasaka Agaba.

Allah yakarama lfy
28/08/2025

Allah yakarama lfy

28/08/2025

barka da warhaka

Somewhere in Nigeria 🇳🇬✦✦✦GUESS THE CITY🙏✦✦✦™
03/05/2024

Somewhere in Nigeria 🇳🇬
✦✦✦GUESS THE CITY🙏✦✦✦™

Gudumawar 50k Daga Shugaban Mawakan Gidan Sen Shehu Buba umar. Shatan Bauchi  .. Wannnan Bawan Allah Sunansa Naziru Yana...
26/04/2024

Gudumawar 50k Daga Shugaban Mawakan Gidan Sen Shehu Buba umar. Shatan Bauchi .. Wannnan Bawan Allah Sunansa Naziru Yana Cikin Kungiyar Kafasiya wato Kungiyar Mawakan Jam, iyyar PDP Na Jihar Bauchi. Mutunne Mai Amana Dakuma Zumunci,, Bayan ziyaranda Yakawo Ma Shatan Bauchi. Dakuma Neman Alfurma Domin Karasa Rufin Gidansa Daya Gina Shata Yabashi Nasa Gudumawar Muna Fatan Ganin Na Sauran Insha Allahu.

FATIMÀ MAI ZÒGÀLE: Malama Fatima Mai Zogale kenan da Rarara ya yiwa waƙa an Abuja take sayar da Zogalen ba'a jihar Kanò ...
25/04/2024

FATIMÀ MAI ZÒGÀLE: Malama Fatima Mai Zogale kenan da Rarara ya yiwa waƙa an Abuja take sayar da Zogalen ba'a jihar Kanò ko Katsina ba, Kuma tana Yahuza Suya Central Area Abuja can take sana'a

Wane fata za ku yi mata

Address

Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Daga jaridunmu ayau posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category