Masoya annabi muso juna

Masoya annabi muso juna Kano wudil kofar gidan hajiya binta mai abinci

02/12/2025

musan darajar ANNABI kuma afadarsa Musa ladabi Yan uwa musulmai

22/07/2020

Food transport

ALLAH U AKBAR
30/09/2019

ALLAH U AKBAR

❤❤❤king of love❤❤❤📿Shin ko kasan cewa idan kadauki Alqurani a hannuka shaidan yana fushi. Idan kabudeshi shaidan yana kuka. Idan kayi bismilla kuma ya kan gudu. Idan kashiga karatu kuma yakan samu kunci a zuciyarsa. Sannan kuma lokacin da kayi kokarin aika wannan sako zai kokarin hanaka. Ina rokon Allah duk wanda ya yada wannan sako yakawar da shi daga wuta
😀😀😀😀😀😀😀😀😀
🌺I LOVE🌺
🌺PROPHET🌺
🌺MUHAMMAD🌺
🌺S.A.W🌺
Ya Allah muna rokonka Dan soyayyarka da annabi Muhammad s.a.w duk Wanda yatura wannan sako zuwa wani group ko ya tura domin abokansa suma su amfana (share) Allah kasashi acheton annbi Muhammad s.a.w Ameen
❤❤❤King of love❤❤❤

30/09/2019

*MAI YAKAI WANNAN DADI ?*

Watarana malai'ku guda hudu sukazo gun manzon Allah (saw), malai'ika 🌲JIBRILU🌲 yacewa Annabi duk wanda yayi maka 🍇 salati 10 🍇to ni zan k**a hannunsa na ketare dashi akan 🍅siradi ranar tashin Alkiyama🍅, mala'ika 🌲MIKA'ILU🌲yace ni kuma zan shayar dashi 🍅ruwan Alkausar🍅 mala'ika 🌲ISRA'FILU🌲 yace nikuma zanyi 🍅sujjada gaban Allah bazan tasoba har sai Allah ya gafartamasa🍅 mala'ika🌲 AZAR'ILU🌲 yace nikuma 🍅zan zare masa ransa cikin sauki k**ar yadda Nake zare na Annabawa🍅 Allahu Akbar, ya Allah ka karawa Annabi Daraja, daukaka ,karamar da kuma matsayi a ranar tashin Alkiyama, 🍇Allahumma salli wasallim ala khatimil Anbiya'i wa imamul mursalina🍇Ya Allah duk wanda ya tura wannan sakon Allah kajikansa da iyayensa, Allah duk bukatunsa na alkhairi ka biya masa, daga karshe ka saka shi Aljannarka madaukakiya.

🍇🍇Ameen ya Allah🍇🍇


@ Rumfar Masoyan Annabi

08070810655

Address

Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Masoya annabi muso juna posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category