Nura Editing

Nura Editing Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Nura Editing, Photographer, Bauchi.

N U R A _ E D I T O R✂️🎨🔥
📱0 8 1 6 0 9 3 6 0 2 7📱
✅ Editing Video
✅ Editing Photo
🌿 Aesthetic and Cinematic style
🤪Entertainment
💪Motivation and Tutorials for Beginners

happy birthday 🎉🦅
27/12/2025

happy birthday 🎉🦅

14/12/2025

13/12/2025

10/12/2025

Yaushe Rabon Da Kaje Wajan Suna Ko Daurin Aure Kasamu Goro?
09/12/2025

Yaushe Rabon Da Kaje Wajan Suna Ko Daurin Aure Kasamu Goro?

☺️GOBE YAFI YAU SIRRI☺️Akwai wani lokaci da tufafi basa da suna a gare ni komai da na sa rigar aiki ce Ban san me ake ki...
09/12/2025

☺️GOBE YAFI YAU SIRRI☺️

Akwai wani lokaci da tufafi basa da suna a gare ni komai da na sa rigar aiki ce Ban san me ake kira fashion ba abin da aka samu shi ake sakawa Hoton dama nan na shekarar 2019 ba tsarin hoto bane shaida ce ta tafiyar rayuwa.

A lokacin bana da madaidaicin takalmi b***e headphone. Abin da nake da shi shi nake sakawa kuma nake yi da shi. Amma zuciya bata taɓa gajiya da mafarki ba. Ina tafiya ina dariya duk da cewar babu komai amma ina da fata

Shekaru sun juya abubuwa sun canza Ba don ina da komai ba sai don Allah bai manta da ni ba Addu’a hakuri kuka shiru yaki da gajiya—su ne s**a ɗaukaka fiye da duk wani tallafi

Kar ka raina matakinka na yanzu Ka dinga tafiya da ƙasa haka yana jure wa mutane Lokacin ka zai zo Idan ka tsaya mutane zasu yi dariya amma idan ka cigaba da tafiya zasuyi tambaya

2019 — ina neman dama
2026 — ana nemana

NURA EDITOR ✍🔥

Shin Kun gane wannan matar kuwa?Kamar Maryam Yahaya🤔
08/12/2025

Shin Kun gane wannan matar kuwa?

Kamar Maryam Yahaya🤔

Zancan annabi nakiyi malan jahili Wanda baisan darajaerar annabi ba jahili Wanda in amfadi shugaba shiganiyake wani mutu...
07/12/2025

Zancan annabi nakiyi malan jahili Wanda baisan darajaerar annabi ba jahili Wanda in amfadi shugaba shiganiyake wani mutunne Mai sufa irin takuwa akafada to wannan jahili kennan Wanda baisan Allah ba baisan shugababa dandarajar fiyayyan hallita kayi shiya please 🙏

Happy Sunday my friends and colleagues
07/12/2025

Happy Sunday my friends and colleagues

Address

Bauchi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nura Editing posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Nura Editing:

Share

Category