π’πˆπƒπ‘π€ ππ€ππŠ 𝐔𝐏𝐃𝐀𝐓𝐄

  • Home
  • Nigeria
  • Abuja
  • π’πˆπƒπ‘π€ ππ€ππŠ 𝐔𝐏𝐃𝐀𝐓𝐄

π’πˆπƒπ‘π€ ππ€ππŠ 𝐔𝐏𝐃𝐀𝐓𝐄 Building Wealth with Crypto
Patience β€’ Discipline β€’ Conviction

*Za,ayi lunching na sababbin tokens akan sidra Dex nan kusa Inshaallahu. mudaifatammu price na sidra yabayya asallami da...
06/04/2026

*Za,ayi lunching na sababbin tokens akan sidra Dex nan kusa Inshaallahu. mudaifatammu price na sidra yabayya asallami danbaiwai yagaji dahakuri ✍

25/03/2026

😍The Sidra Bank platform is currently undergoing maintenance. This is a positive sign as the team works to improve swapping and P2P systems. Let’s stay patient as we wait for the best results!

25/03/2026

Big shout out to my newest top fans! Khaleed Salihu, Wawan Setiawan, Abdurrazak Mustapha Abbas, Hassan Bulus Waziri, Abdullahi Umar, Luqman Abubakar Gwaram, Abubakar Salihu Yahaya, Ce Li Na, El Ameer

25/03/2026

*Assalamu alaikum*
*Yan'uwana masu albarka duk waΙ—anda aka taba yimusu 1st migration a Pi Network da ma wadanda ba'a taba yi musu ba, ku kalli wannan video da kyau kuje kuyi yadda ya nuna, Inshaallahu za'a dace da yardan Allah Allah Ya bamu sa'a.*

SIDRA NA SHIRIN BABBAR SURPRISE? 🚨Idan ka lura da abubuwan da suke faruwa a Sidra ecosystem, zaka gane akwai wani babban...
23/03/2026

SIDRA NA SHIRIN BABBAR SURPRISE? 🚨
Idan ka lura da abubuwan da suke faruwa a Sidra ecosystem, zaka gane akwai wani babban abu da ake shiryawa kafin launching.
Tambaya ita ce:
Shin Sidra za ta launch kafin end of this year? Ko kuwa suna jiran 2027 ne domin su fito da cikakken tsarin su? πŸ€”
Ka tuna: Manyan crypto projects basa gaggawa… suna fitowa ne idan komai ya gama shiri.
Ra'ayina: Ina ganin akwai yiwuwar mu ga launching cikin 2027 idan komai ya tafi daidai. πŸš€
Kai fa me kake gani?

17/03/2026

ALHAMDULILLAH
SIDRA 1000 zai k**a #2.8 million idan yakai farashin $2 duk guda
hold

🚨 ALBISHIRIN KU MASU HOLDING DIN SIDRA πŸ˜„Idan kana da 1,000 SIDRA  a wallet Ι—inka, kuma kayi haΖ™uri ka riΖ™e shi har ya ka...
12/03/2026

🚨 ALBISHIRIN KU MASU HOLDING DIN SIDRA πŸ˜„

Idan kana da 1,000 SIDRA a wallet Ι—inka, kuma kayi haΖ™uri ka riΖ™e shi har ya kai $1 kowanne a nan gaba.

πŸͺ™ 1,000 SIDRA = $1,000

Idan muka lissafa da farashin dala yanzu:
πŸ’΅ $1 β‰ˆ ₦1,400

πŸ“Š $1,000 Γ— ₦1,400 = ₦1,400,000

😳 Wato miliyan 1.4 kenan!

⚠️ Wannan yana nuna muhimmancin tara coin da kuma riΖ™e shi da haΖ™uri (HODL).

πŸš€ Masu haΖ™uri a crypto sau da yawa su ne masu cin riba a Ζ™arshe.

Mu saka Sidra cikin addu’o’in mu na wannan watan, Allah Yasa muji Alkhairi nan kusa..

03/03/2026
May Allah grant you the highest rank in jannah.🀲🀲🀲
01/03/2026

May Allah grant you the highest rank in jannah.🀲🀲🀲

SIDRA SWAPPING βœ…A maimakon swapping da kuke shiga kunayi na sidra ada, Yanzu yakoma convert dan haka duk lokacin da kake...
25/02/2026

SIDRA SWAPPING βœ…

A maimakon swapping da kuke shiga kunayi na sidra ada,

Yanzu yakoma convert dan haka duk lokacin da kakeso ka sauke coins πŸͺ™ naka kashiga convert ba swapping ba πŸ§β€β™€οΈ

Address

Yola
Abuja

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when π’πˆπƒπ‘π€ ππ€ππŠ 𝐔𝐏𝐃𝐀𝐓𝐄 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share