Hon. Mas'ud Ibrahim Usman Volunteers Movement MJGT

Hon. Mas'ud Ibrahim  Usman Volunteers Movement  MJGT Political leader
NAME : hon mas'ud Ibrahim usman
ADDRESS : adamawa state
L. G. A : Ganye

Mas'ud Ibrahim shine yakamata kazafa ga dalili nahBamu tafa samun dan takara kaman mas'ud ibrahim usman Shekara biyu yan...
22/02/2023

Mas'ud Ibrahim shine yakamata kazafa ga dalili nah

Bamu tafa samun dan takara kaman mas'ud ibrahim usman

Shekara biyu yanafa da mutane baitafa gudun muba 2021 / 2023 harzu yau , daya suna kan mulki ba muganin su b***e subada tai mako

Yayi abubuwa dayawa chiefdom
Yakama matasa kulura kusan Wanda zaku zafa

1)Yatona bohoreles guda 40 cikin gari da kauyuka

2)Sannan yana taimaka wa marayu da kayan sawa da mata
kajiyayu

3) Mas'ud bai tsaya nan ba hakama suma ya basu tallafin noma

5) sannan yayi gera a government day senior secondary schools tango makarantan daya kare

6) yasa an kewaye makabartan tikin shanu na Muslim da cristan Allah yasaka masa da alkairi

7) yasa angera hanyan kauyuka da ruwa yake hanasu higowa gari cikin dadi

8) sannan yabawa gungiyan taimaka maruyu da kaya taraba

Duk Wanda yasan mas'ud Ibrahim usman mai Neman kujeran reps
Mai taimako ne tunkafin yahau mulki

Muna masa Addu'an nasa Allah yabashi Nara

Written by Yusuf boss

INSHA ALLAH MASS SAI YAKAFA TARISHI A CHIEFDOM CIKIN IKON ALLAH SAURA KIRIS MUGAMA CAMPAIGN NAMUYA ALLAH MUNA TAWASALI D...
20/02/2023

INSHA ALLAH MASS SAI YAKAFA TARISHI A CHIEFDOM

CIKIN IKON ALLAH SAURA KIRIS MUGAMA CAMPAIGN NAMU

YA ALLAH MUNA TAWASALI DA SUNAYEN KA TSARKA KA AMSAMANA ADDU'AN MU

MASHA ALLAH CIKIN IKON ALLAH YAU MUNGA DA CAMPAIGN NA JADA UBANGIJI ALLAH YABAMU SA'A AMEENSANNAN MUCIGABA JAN HANKALIN ...
16/02/2023

MASHA ALLAH CIKIN IKON ALLAH YAU MUNGA DA CAMPAIGN NA JADA UBANGIJI ALLAH YABAMU SA'A AMEEN

SANNAN MUCIGABA JAN HANKALIN MUTANE MASS YANA DA CIKAKKEN BUFI MAI KYAU ZAMOWAN SHI REPS BAKARA MIN CIGABA BENE GA AL'UMMAR CHIEFDOM

MUTUM NAGARI YANZU SHINE A ZAFA A AKOINA . SIYASA DOMIN KAR KASAI DA AKUYA TADAWO TANACI MAKA DANGAR GIDA .  'ud_ibrahim...
09/02/2023

MUTUM NAGARI YANZU SHINE A ZAFA A AKOINA . SIYASA DOMIN KAR KASAI DA AKUYA TADAWO TANACI MAKA DANGAR GIDA .

'ud_ibrahim_usman
Mutum ne takorai 2023 shine mukeso kuyi 20²³ a natsayin Dan majalisan tarayya

Tare da abdulmalik musa jauro
A matayin Dan majalisan Jaha 2023

GARKUWAN MATAN GANYE alhaji sani yahaya Paris muna godiya da goyon bayan daka bawa A masyin reps 2023 A masyin ganye mem...
04/02/2023

GARKUWAN MATAN GANYE
alhaji sani yahaya Paris muna godiya da goyon bayan daka bawa

A masyin reps 2023


A masyin ganye member

Allah yabamu sa'a 2023

Gobe ta Allah ce Kayi riko da nagarta Hakan zai kawoma dubun masoya munada. zato mai kyau akanka insha kuma zaka zama re...
02/02/2023

Gobe ta Allah ce
Kayi riko da nagarta Hakan zai kawoma dubun masoya munada. zato mai kyau akanka insha kuma zaka zama reps 2023 hon mas'ud ibrahim usman mjgt

AlhamdulillahAdamawa state we are will come our coming president insha Allah💡2023 APC
09/01/2023

Alhamdulillah
Adamawa state we are will come our coming president insha Allah💡
2023 APC

Apc zamyi daga Sama harkasaRanar wanka ba'a foye cibi . Binani da mas'ud masu dubun masoya
09/12/2022

Apc zamyi daga Sama harkasa
Ranar wanka ba'a foye cibi . Binani da mas'ud masu dubun masoya

Raba gardama  2023 mjgt
01/12/2022

Raba gardama 2023 mjgt

Haryau ahar gobe dai shine zamuce kuzafa domin anabin tsira da amincin allah su qara tabbata agareshi s.a.w yace ......k...
13/11/2022

Haryau ahar gobe dai shine zamuce kuzafa domin anabin tsira da amincin allah su qara tabbata agareshi s.a.w yace ......kukau race wa abinda kuke kokonto akasa kukoma zawa abinda baku kokonto akanshi....shiya mukabi zabin allah Hon. Mas'ud Ibrahim Usman Volunteers Movement MJGT dan gatan majalisa insha allah 2023 apc sak



Gangwi center live programMass movementBoss malik movementYaa allah yashige mana gaba ,  zakaran bana maganin zomon bana...
05/11/2022

Gangwi center live program
Mass movement
Boss malik movement
Yaa allah yashige mana gaba , zakaran bana maganin zomon bana mass wane yaro

FOR REPS 23What MAKES HON MAS'UD IBRAHIM An EXEMPLAR !!!!HON MAS'UD IBRAHIM USMAN has not just emerge in the political s...
03/11/2022

FOR REPS 23
What MAKES HON MAS'UD IBRAHIM An EXEMPLAR !!!!

HON MAS'UD IBRAHIM USMAN has not just emerge in the political scene like a relevant ghost with no traceable features that can be linked to his person.

Uniqueness, is not about whom you are. That is perception. But more of what you do.

is a goldfish in a gold bowl. He is an epitome of a malleable man, more like a metal like gold that is always willing to be little. It may come as the news of the year that much as he is willing to dip his hands unto his pocket to personally bankroll his campaigns, good spirited people to whom he is beholden will sprightly rise up to pick the call. Here, he is a lone candle that has light up numerous others. And he is not resting on his

HON MAS'UD IBRAHIM USMAN Is Indeed An Exceptional Leader
Yusuf boss ✍🏻....
Powery by volunteers movement mjgt👊

Address

Tapare
Abuja
GANYE

Telephone

+2348037643805

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon. Mas'ud Ibrahim Usman Volunteers Movement MJGT posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hon. Mas'ud Ibrahim Usman Volunteers Movement MJGT:

Share

Category