Abdullah Adamu Bayero

Abdullah Adamu Bayero Allah first
Family
Liverpool
Chocolate

SAKON BARKA DA JUMA'A DAGA MATAIMAKI NA MUSAMMAN GA DG DMCSA HON Abdulrazak Ibrahim.Allah ya karbi ibadunmu ya gafarta m...
29/11/2024

SAKON BARKA DA JUMA'A DAGA MATAIMAKI NA MUSAMMAN GA DG DMCSA HON Abdulrazak Ibrahim.

Allah ya karbi ibadunmu ya gafarta mana. Allah ya albarkaci iyalanmu da al'ummarmu da zaman lafiya a jihar mu dama Kasa baki daya
A.I YARO MEDIA GROUP

DG Pharm. Gali Sule a yau 28 ga watan Nuwamba ya karbi bakuncin wasu mambobin majalisar zartarwa ta Young Pharmacists Gr...
28/11/2024

DG Pharm. Gali Sule a yau 28 ga watan Nuwamba ya karbi bakuncin wasu mambobin majalisar zartarwa ta Young Pharmacists Group (YPG) karkashin jagorancin Coordinator Pharm. Salma Adamu Dangwani,.wanda ya kai masa ziyarar ban girma a ofishin sa. Sauran mambobin tawagar YPG sun hada da Pharm. Mustapha Sulaiman sakataren kudi kuma Pharm. Aminu Usman Shanono Sakataren kungiyar.

✍️A.I YARO MEDIA GROUP

Press Release *Kano DMCSA to Collaborate With BUK on Drug Manufacturing, Research*Preparations to establish a workable s...
28/11/2024

Press Release


*Kano DMCSA to Collaborate With BUK on Drug Manufacturing, Research*

Preparations to establish a workable synergy between Kano State Drugs and Medical Consumables Supply Agency (DMCSA) and the Faculty of Pharmaceutical Sciences of Bayero University, Kano, are on top gear. The collaboration will revolve around drug manufacturing, sharing of knowledge, research, and training of students.

The Director-General of DMCSA Pharm Gali Sule disclosed this while receiving representatives of the executive council of the National Association of Industrial Pharmacists of Nigeria (NAIP), led by Pharm Gidado Yusuf, First Vice-Chairman of the association who paid him a working visit on Wednesday in his office.

The DG further noted that the remodeling of the Drug Manufacturing Unit of the agency, which is spearheaded by the state government, is underway, adding that the upgrade will pave way for the unit to meet all the necessary legal requirements and get certification from the regulatory bodies, namely the Pharmacy Council of Nigeria (PCN) and the National Agency for Food and Drug Administration (NAFDAC).

According to him, when completed, the proposed remodeled manufacturing facility would operate in a standard way and compliment the private sector for maximum benefit through producing drugs, quality control testing of the procured drugs, as well as receiving students on indistrial training from various tertiary institutions, especially Bayero University.

Pharm. Sule lastly commended the excos for the visit, which he described as timely and "honor to the agency," assuring them of his agency's total support and cooperation.

Earlier speaking, the Vice-Chairman of NAIP Pharm. Gidado Yusuf said they were at the agency to strengthen the existing working relationship between the two bodies, stressing that his organization is ever ready to support the DMCSA in any way possible in order to achieve the desired goals.

In his contribution, Pharm. Richard Ladapo, the Internal Auditor of the association, who is also a member of the United States Pharmacopeia (USP), assured the DG that the USP is willing to provide the necessary training to DMU staff with view to enhance their capacity.

✍️A.I YARO MEDIA GROUP

DG  Gali Sule  da hukumar DMCSA a yau 26 ga watan Nuwamba sun karbi bakuncin KHETFUND Assessment Team wanda Executive Se...
27/11/2024

DG Gali Sule da hukumar DMCSA a yau 26 ga watan Nuwamba sun karbi bakuncin KHETFUND Assessment Team wanda Executive Secretary Dr. Fatima Zahraddeen ta jagoranta. Tawagar, wacce ta kunshi ma'aikata daga MDAs masu dacewa, sun kai ziyarar ne don duba sabon ginin da aka gina PharmaGrade Warehouse da Sashin Masana'antar Magunguna (DMU) a matsayin wani bangare na ayyukan KHETFUND a DMCSA.

A.I YARO MEDIA GROUP

Ya Allah na dogara gareka, kuma na yarda da kai kadai ne mai shiryarwa, kuma kaine mai nuna mana tafarki madaidaici.  ✍️...
22/11/2024

Ya Allah na dogara gareka, kuma na yarda da kai kadai ne mai shiryarwa, kuma kaine mai nuna mana tafarki madaidaici.
✍️Juma’at mubarak.
A.I YARO MEDIA GROUP

Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhu,SAKON BARKA DA JUMA'A DAGA MATAIMAKI NA MUSAMMAN GA DG DMCSA HON ABDULRAZAK...
15/11/2024

Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhu,

SAKON BARKA DA JUMA'A DAGA MATAIMAKI NA MUSAMMAN GA DG DMCSA HON ABDULRAZAK IBRAHIM YARO

Yan'uwa a musulinci.

Yayin da muke taruwa domin yin sallar Juma'a a yau, mu tuna da ni'imomin Allah da rahamarSa a cikin rayuwarmu. Mu yi tunani a kan ayyukanmu da niyyarmu, kuma mu yi ƙoƙari mu zama bayin Allah nagari.

A.I YARO MEDIA GROUP GROUP

Sakon taya murna daga mataimaki na musamman ga DG DMCSA Hon. Abdulrazak Ibrahim Yaro zuwa ga sabon Dagacin Rangaza Ahmad...
13/11/2024

Sakon taya murna daga mataimaki na musamman ga DG DMCSA Hon. Abdulrazak Ibrahim Yaro zuwa ga sabon Dagacin Rangaza Ahmad Ibrahim Bashir Allah yayi maka jagoranci ya kuma baka ikon sauke nauyin al'umma cikin Adalci da rokon amana, shawarwarinku su zama masu adalci, tausayi, da Hikima, Ameen.
A.I YARO MEDIA GROUP

Address

Rajshahi Division

Telephone

+2348062953130

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdullah Adamu Bayero posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Abdullah Adamu Bayero:

Share

Category