ASAM Photography

ASAM Photography photography

19/01/2024
15/01/2024

😄 😁 🤣 😂

04/09/2023

Watch, follow, and discover more trending content.

10/07/2023

Guguwar rusau ta iso jihar Katsina.

Gwamnatin jihar Katsina a ƙarƙashin gwamnan Dikko Umar Radda ta shirya fara gudanar da rusau a jihar.

Gwamnatin jihar ta bayar da umarnin rushe gine-ginen da aka ƙaƙaba akan magudanun ruwa a babban birnin jihar domin kaucewa ambaliyar ruwa.

Hakan na zuwa ne dai bayan ambaliyar ruwa ta ɓarna a cikin ɓarna Katsina bayan an samu ruwan sama kamar da bakin ƙwarya.

Sai dai, rusau ɗin ba kawai cikin birnin Katsina zai tsaya ba, har da sauran wasu wurare da gwamnatin jihar ta ambato.

Duba sashin bayani domin samun cikakken labarin.

10/07/2023

Tun Ranar Asabar Ake Nemanta Ba A Gan Ta Ba

Jama'a ana neman addu'a gare ku, wannar baiwar Allah, mai suna Rukayya Badi ta fita daga gida jiya Asabar 8/7/2023 har yanzu ba a ganta ba.

Ga duk wanda Allah ya sa ya ganta a nemi wannan lambobi kamar haka
07034837770
07069487067

Allah ya bayyanar da ita cikin aminci.

10/07/2023

Duk Macen Da Ta Dauki Namiji Uba, Za Ta Rayu Cikin Aminci Kuma Za Ta mutu Sarauniya Da Yardar Allah, Cewar Zainab Muhammad (Hajiyar Pi)

🎉SALE (280 AED)🎉📍RAM 8GB📍SSD 512 GB📍Processor 8th Generation📍Intel® Core™ i7 3.40 GHz📍 Touch panel📍 Display 2in1📍 Conver...
24/04/2023

🎉SALE (280 AED)🎉
📍RAM 8GB
📍SSD 512 GB
📍Processor 8th Generation
📍Intel® Core™ i7 3.40 GHz
📍 Touch panel
📍 Display 2in1
📍 Convertible Type
📍 Active Pen Standard
📍1 year international Warranty
📍Cash on Delivery
📍 Price Only 280 Dirham
📍delivery time 3 days
HURRY ONLY LIMITED STOCK
WhatsApp +971 52 371 5282

🎉SALE (280 AED)🎉📍RAM 8GB📍SSD 512 GB📍Processor 8th Generation📍Intel® Core™ i7 3.40 GHz📍 Touch panel📍 Display 2in1📍 Conver...
24/04/2023

🎉SALE (280 AED)🎉
📍RAM 8GB
📍SSD 512 GB
📍Processor 8th Generation
📍Intel® Core™ i7 3.40 GHz
📍 Touch panel
📍 Display 2in1
📍 Convertible Type
📍 Active Pen Standard
📍1 year international Warranty
📍Cash on Delivery
📍 Price Only 280 Dirham
📍delivery time 3 days
HURRY ONLY LIMITED STOCK
WhatsApp +971 52 371 5282

Address

Dubai

Telephone

+971563558892

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ASAM Photography posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category