Cmrd Aliyu Hassan Bichi

Cmrd Aliyu Hassan Bichi Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Cmrd Aliyu Hassan Bichi, Photographer, Sacramento, CA.

11/06/2023

ZAMAN KOTU:
Daga wacce Ζ™aramar hukuma ko Kuma jaha , kakewa Abba Kabir Yusuf Addu'ar samun nasar ayau Monday...?

05/25/2023

Yan Kwankwasiyya Muce Alhamdulillahi

A Jihar Kano   Bai Mallaki Abinda Zamuyi Masa Hassada ba Idan ya Daina cin Mutunci   Zamu Rabu Dashi Amma Matukar Zaya Z...
04/05/2023

A Jihar Kano Bai Mallaki Abinda Zamuyi Masa Hassada ba Idan ya Daina cin Mutunci Zamu Rabu Dashi Amma Matukar Zaya Zagi to Shimafa Haifarsa Akayi Zamu Zagi Nasa Iyayen

03/31/2023

Daga wace jaha ko Local Government kake taya Abba Gida Gida murna lashe za6ensa.

03/27/2023

Yadda Al ummar jahar kano muka za6i Abba Gida Gida amatsayin Gwamnan jahar kano,Allah yayi riko da Hannayensa yasa mu amfana

ALLAH yabaka ikon Sauke nauyin da ya rataya a Wuyanka na Al'ummar Kano ALLAH yayi RiΖ™o da hannunka ALLAH yasa munada Rab...
03/26/2023

ALLAH yabaka ikon Sauke nauyin da ya rataya a Wuyanka na Al'ummar Kano ALLAH yayi RiΖ™o da hannunka ALLAH yasa munada Rabo mu,amfana mu,amfanar Ameen 🀲🀲

03/21/2023

An rufe kofar tuba a NNPP ta jahar Kano. Koya ya tsaya a inda Allah ya ajiyeshi.

Ni CMRD ALIYU HASSAN BICHI ina taya yan uwana yan kwankwasiyya na jam iyyar NNPP mai Kayan marmari πŸ‰πŸ‰πŸπŸπŸŒ murnar lashe za...
03/21/2023

Ni CMRD ALIYU HASSAN BICHI ina taya yan uwana yan kwankwasiyya na jam iyyar NNPP mai Kayan marmari πŸ‰πŸ‰πŸπŸπŸŒ murnar lashe za6en gwamna damukayi nasara,ina fatan allah yayi riko da hannayensa yabashi ikon sauke nauyi,shi kuma gawuna dabai yi nasaraba Allah yasa hakane yafi alkairi.

Cmrd Aliyu Hassan Bichi

Address

Sacramento, CA

Telephone

+19166442442

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Cmrd Aliyu Hassan Bichi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category