G2TV

G2TV G2 Creative Studios Limited (G2TV) is an independent film and television production company located at Samaru Zaria, Kaduna State, Nigeria.

Films and Television Production

04/08/2026

Shirin SANA’A TUSHEN ARZIKI

Tare Buhari Suleiman

30/07/2026

Ikon Allah Sai Kallo

29/07/2026

Riko Da Allah a cikin shirin HIKIMA TA FI DUKIYA
Rabiu Assudaniy

28/07/2026

Lokacin da Abdullahi Dan Abbas Yayi Wafati

Sheikh Rabiu Assudaniy Samaru

27/07/2026

Ƙissar Mashiɗa Daga Sheikh Rabiu Assudaniy Samaru

26/07/2026

Tahzir Akan Wutar Jahannama Daga Sheikh Rabiu Assudaniy Samaru

26/07/2026

Shirin HIKIMA TA FI DUKIYA tare da Sheikh Rabiu Assudaniy Samaru

21/07/2026

Kai Dai Aikata Alkhairi daga Sheikh Rabiu Assudaniy Samaru

Shirin HIKIMA TA FI DUKIYA na G2TV
A cikin wannan shiri, za mu kawo muku labarai masu ɗauke da darussa, hikimomi da ƙwarewar rayuwa da za su ƙarfafa tunani da ɗaukar mataki.

18/07/2026

Me ya sa ake yawan jin labarin mutuwar aure a yau?

A ra'ayinka/ki, wane mataki ne zai taimaka wajen rage yawan mutuwar aure? Ka/ki rubuta mana a comments.

17/07/2026

HIKIMA TA FI DUKIYA

Mutane da yawa suna neman dukiya, amma ba kowa ne yake neman hikimar da za ta taimaka masa ya gina rayuwa ba.

A cikin wannan shiri, za mu kawo muku labarai masu ɗauke da darussa, hikimomi da ƙwarewar rayuwa da za su ƙarfafa tunani da ɗaukar mataki.

Address

No. 103 Naibi Street Samaru
Zaria

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when G2TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to G2TV:

Shortcuts

Share