02/07/2023
Prince Waleed Studio
Ta Karrama (Shugaban Hausa Daily Newspaper Nig. Ltd) Bisa Ƙoƙarin Da Yake Yi Wajen Bada Gudumawa Ga Cigaban Hidiman Yaɗa Labarai Da Cigaban Al'umma A Arewacin Najeriya.
Wannan Karrammawa Ya Biyo Bayan Nazari Da Kuma Bibiyan Aika-aikacen Sa Da Wannan kamfanin daukan hoto yayi
Allah Ubangiji Ya Ƙara Ɗaukaka.
Comr Abba Sani Pantami