Official_ibrahim_yelwa

Official_ibrahim_yelwa Allah first �
Prophet love�
Mommy queen �
Proudly Muslims �
Ibrahim_yelwa4

YANADA KYAU KA SIYI ROBBOT NA NOT-COIN 🔥yanada kyau ka siyi ROBBOT na NOT-COIN wanda zai ringa Tara maka adadin dikkanin...
16/03/2024

YANADA KYAU KA SIYI ROBBOT NA NOT-COIN 🔥

yanada kyau ka siyi ROBBOT na NOT-COIN wanda zai ringa Tara maka adadin dikkanin coins dinka wanda lkcn yin mining dinsu yyi Amma bakayi ba.

Wannan hoton dana Dora a post din hoto NOT-COIN dinane idan kuka duba da kyau zakuga hoton ROBBOT daga qasa ya Tara min coins dina nadan lkcn da ban hauba👌

Ana siyan ROBBOT ne coins na saman hoton ROBBOT dinda kuke gani wanda na saka a post din👌

Ma'ana ba ana siyan ROBBOT da ainihin really coins dinka ba👌su wayancan coins din a matsayin coins na siyayya suke wanda zaka ringa siyan wasu abubuwa wayanda zasu ringa taimaka maka wajan BOOSTING din NOT-COIN dinka 👌

Sbd haka idan kana NOT-COIN ka dage domin naji ance ankaishi kasuwa kuma yanada daraja👌

Idan ba kayi kuma kana shaawar farawa to ga link nan a qasa kyauta ne👌👇
https://t.me/notcoin_bot/?start=gift_27587788_dragon
Ina bayyana boyayyun abubuwan nanne sbd wayanda basuda sani akai su sani domin morarsu da wuri👌

Allah yasa mu amfana Amin🙏

✍️By
*IBRAHIM YELWA*

13/11/2022
11/09/2022
YELWA 11: 11💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃
11/09/2022

YELWA 11: 11💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃

Happy new month 🥰🥰🥰🥰🥰
01/09/2022

Happy new month 🥰🥰🥰🥰🥰

Address

Illela Gidan Audu Tiliti
Yelwa

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2347032349041

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Official_ibrahim_yelwa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Official_ibrahim_yelwa:

Share