Shamsipro Media

Shamsipro Media Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Shamsipro Media, Camera/Photo, Kantin sule Grass root forum Street, Ungogo.

03/06/2026
Bara muga like daga masoya oga a gida oga a waje MADUGU bakada SA’A a kano
03/06/2026

Bara muga like daga masoya oga a gida oga a waje
MADUGU bakada SA’A a kano

Ƴan takarar da Jam'iyyar  NDC ta fitar a Jihar KanoMe za ku ce ?
03/06/2026

Ƴan takarar da Jam'iyyar NDC ta fitar a Jihar Kano

Me za ku ce ?



His Excellency Dr. Nasiru Yusuf Gawuna, tareda da HE Comrd Aminu Abdulsalam Gwarzo, sun haɗu Airport akan hanyar su ta t...
02/06/2026

His Excellency Dr. Nasiru Yusuf Gawuna, tareda da HE Comrd Aminu Abdulsalam Gwarzo, sun haɗu Airport akan hanyar su ta tafiya babban birnin tarayya Abuja.

An ci Amanar mutane  miliyan 1 da dubu 29  da s**a zabi  Gwamnati da take ci a kano., kuma sunan ba za su kyale ba, A za...
01/06/2026

An ci Amanar mutane miliyan 1 da dubu 29 da s**a zabi Gwamnati da take ci a kano., kuma sunan ba za su kyale ba, A zaɓe mai zuwa.
Kuri"un mu suna nan a killace kusan million 1 da rabi.
A cewar sanata Rabiu musa Kwankwasso.

01/06/2026

NDC
Alkairi ce

12/02/2026

4+4

27/01/2026

LAFIYA ZAKA GAMA UBAN GIDAN MASU GIDA

20/05/2025

Check out PRO’s video.

20/03/2024

A Yau Mai Girma Dan Majalisar Tarayya Mai Wakiltar Kananan Hukumomin Mjb/Ugg RT Hon Sani Wakili Ya Kaddamar Da Rabon Kayan Azumi Ga Shugabannin Jam iyya, Dattawan Jam iyya, Kungiyoyi Harda Mutanan Gari Wanda Aka Fara Da Mazabun Dake Karamar Hukumar Ungogo Wanda Kuma Za a Rufe Da Mazabun Dake Minjibir Insha Allah.

Allah Ya Bada Ladan Aiki Member 🙏🏻.

Address

Kantin Sule Grass Root Forum Street
Ungogo

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shamsipro Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category