Jabeer Photographer

Jabeer Photographer Muna Editing na gyaran photo da Invitation Video da Invitation Card da Logo da Banner dade Sauransu,

Masha Allah💝💕
13/05/2026

Masha Allah💝💕

Photon farko shine nata tace Dan Allah nayimata photona masu kyau, dan haka gasu nan an kammala mata💪💪💥💥💯💯 Duk Mai Bukat...
12/05/2026

Photon farko shine nata tace Dan Allah nayimata photona masu kyau, dan haka gasu nan an kammala mata💪💪💥💥💯💯 Duk Mai Bukata 08104259500

12/05/2026
12/05/2026

Wlh Inason Annabi Muhammad S.A.w

11/05/2026

SUBHANNALLAH! Ankai mata LEFE sun raina an fasa Auren.
An samu Wani gaye ya Ɗirka mata ciki 😭

Kudaina tunanin ta yaya zaku dauke hotuna tare da masoyanku❤️ sabida gidan hoto yayi maku nisa📸,muna hada ko wanne irin ...
11/05/2026

Kudaina tunanin ta yaya zaku dauke hotuna tare da masoyanku❤️ sabida gidan hoto yayi maku nisa📸,muna hada ko wanne irin photo, birthday,🎂 free wedding💑, anniversary🌹 da sauransu💪call or Whatsapp me 08104259500

Allah yasa ba abun da nake tunani bane 😎
10/05/2026

Allah yasa ba abun da nake tunani bane 😎

10/05/2026

🤣🤣🤣🤣🤣
゚viralシfypシ゚viralシ

WOW UPDATE 👇 👇 👇 👇 Ina Gayyatar Ku Zuwa Wajen  Daurin Aurena Nida ASMA'U JIKA inason kowa yazo maza da mata 🤗🤗❤️❤️‍🩹
10/05/2026

WOW UPDATE 👇 👇 👇 👇

Ina Gayyatar Ku Zuwa Wajen Daurin Aurena Nida ASMA'U JIKA inason kowa yazo maza da mata 🤗🤗❤️❤️‍🩹

Nida ASMA'U JIKA ta KANNYWOOD,  ku dubamin wai ko mun dace da ita, Harda katin daurin auren mu nida ita fatan zakuzo bik...
10/05/2026

Nida ASMA'U JIKA ta KANNYWOOD, ku dubamin wai ko mun dace da ita, Harda katin daurin auren mu nida ita fatan zakuzo biki🤗🤗🤗🤗

Address

Sokoto

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jabeer Photographer posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category