Kawu photo editing

Kawu photo editing Mun buɗe wannan shafin don mu dinga kawo muku kyawawan hotuna da bidiyo akan manyan jariman fina finan India🇨🇮
🇨🇮Follow me for more update 🇨🇮

Film 🎥 ɗin nan fa yayi bala'in haɗuwa wallahi idan ka kalla ka ajiye sunansa a comment section🌿🌟💕
06/03/2026

Film 🎥 ɗin nan fa yayi bala'in haɗuwa wallahi idan ka kalla ka ajiye sunansa a comment section🌿🌟💕

Film 🎥 ɗin nan fa yayi bala'in haɗuwa wallahi idan ka kalla ka ajiye sunansa a comment section🌿🌟💕
05/03/2026

Film 🎥 ɗin nan fa yayi bala'in haɗuwa wallahi idan ka kalla ka ajiye sunansa a comment section🌿🌟💕

Ɗaya daga cikin manyan jariman India 🇨🇮 wanda yayi fice wajen salon sambaɗa da iya soyayya 💕
04/03/2026

Ɗaya daga cikin manyan jariman India 🇨🇮 wanda yayi fice wajen salon sambaɗa da iya soyayya 💕

Hrithik Roshan yana ɗaya daga cikin fitattun jaruman fina-finan India (Bollywood).An haife shi ranar 10 Janairu 1974 a M...
03/03/2026

Hrithik Roshan yana ɗaya daga cikin fitattun jaruman fina-finan India (Bollywood).
An haife shi ranar 10 Janairu 1974 a Mumbai, India. Mahaifinsa shi ne fitaccen darakta Rakesh Roshan.
🎬 Farkon Shigarsa Fim
Ya fara yin suna sosai ne a shekarar 2000 a fim ɗin Kaho Naa... Pyaar Hai, wanda ya zama babban nasara a Bollywood.
🌟 Wasu Fitattun Fina-finansa
Koi... Mil Gaya
Krrish
Dhoom 2
War
💃 Abin Da Ya Fice Da Shi
Hrithik Roshan ya shahara da:
Kwarewar rawa sosai 💃
Kyawun fuska da ƙarfi
Iya wasan kwaikwayo mai zurfi
Ana masa lakabi da ɗaya daga cikin mafi kyawun jarumai a Bollywood.

I'm in the top 23% of Islamgy fans. I earned 138 points on their weekly engagement list last week.
26/02/2026

I'm in the top 23% of Islamgy fans. I earned 138 points on their weekly engagement list last week.

I need 2 million S ✅ A 🌟 W 🌟
24/02/2026

I need 2 million S ✅ A 🌟 W 🌟

With Reall Selo – I just got recognised as one of their top fans!
23/02/2026

With Reall Selo – I just got recognised as one of their top fans!

23/02/2026

I need 2 million S🎉A👍W💕

Address

Misau

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kawu photo editing posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share