Musty Photography

Musty Photography I'm Mustapha Mohammed By Name And My Business Name Is MUSTYGRAPHY And I'm Living in Adamawa State.

05/03/2026
Barka Da Shan Ruwa
02/03/2026

Barka Da Shan Ruwa

Ramadan Kareem Day 13🙏
02/03/2026

Ramadan Kareem Day 13🙏

‎Kuskuren Iran: Mutuwar Ayatullah. ‎‎Rahoton da jaridar The New York Times ta fitar ya sake fito da yadda bayanan sirri ...
01/03/2026

‎Kuskuren Iran: Mutuwar Ayatullah.
‎
‎Rahoton da jaridar The New York Times ta fitar ya sake fito da yadda bayanan sirri ke zama kashin baya a nasarar yaƙi. Jaridar ta bayyana cewa wasu muhimman bayanai game da taruwar manyan jami’an Iran da kuma inda Jagoran ƙasa Khamenei yake, an same su ne ta hanyar haɗin gwiwa tsakanin hukumomin leƙen asiri na Isra’ila da Amurka.
‎
‎Bisa ga wannan bayanin, an tsara lokacin kai harin daidai da lokacin da shugabannin manya s**a hallara a wuri guda.
‎Wannan bayanin sirri ne ya bai wa Isra’ila damar kai hari a farkon rikicin, inda hakan ya basu nasarar kawar da yawancin manyan shugabanni tun da wuri.
‎
‎Da farko Amurka da Isra'ila sun shirya kai harin da dare, amma bayan an tabbatar da cewa shugabannin Iran sun taru ciki har da Khamenei aka sauya tsari, aka yanke shawarar aiwatar da harin da rana.
‎
‎Idan muka kalli lamarin ta fuskar nazari, Iran ta tafka kuskure. A irin wannan yanayi na tashin hankali, taruwar manyan shugabanni a wuri ɗaya ba tare da kariya mai tsauri da rarraba wurare ba na iya zama babbar barazana musamman da suke da masaniyar burin Amurka da Isra'ila bai huci kasashe waɗan nan shugabannin ba.
‎
‎Wannan harin ya bayyana ƙarfin iya farautar bayan sirri da Amurka da Isra’ila suke da, sannan ya nuna yadda ake amfani da dama idan ta bayyana. Haɗa bayanan sirri, tsara lokaci, da yanke hukunci cikin sauri waɗannan su ne ginshiƙan nasara a irin wannan aiki.
‎
‎
‎Sai dai kuma, wannan nasarar ba lallai ta zama nasara ta dogon lokaci ba. Irin wannan hari na iya ƙara tsananta rikici, ko kuma faɗaɗa rikicin a yankin Gabas ta Tsakiya baki ɗaya.
‎
‎A wannan zamani, ƙarfi ba ya ta’allaka da mallakar makamai kawai ba, dole sai kasa na da karfin bayanai, tsaro, da hango matakin abokin gaba kafin ya ɗauka. Duk wanda ya yi kuskure a wannan fanni, yana iya ba wa ɗayan ɓangaren babbar dama da za ta sauya tafiyar rikici gaba ɗaya.
‎
Yakub Lawan Usman.

28/02/2026

Ramadan Kareem Modibbo Abba Hausajo🙏

28/02/2026

Alhamdulillah

Impact Of Regenerative Agriculture
27/02/2026

Impact Of Regenerative Agriculture

Happy Birthday Birthday 🎂 WLLP            Photos Studio #
28/11/2022

Happy Birthday Birthday 🎂 WLLP
Photos Studio #

Address

Hammanyero Street Mayo Belwa
Mayo Belwa

Opening Hours

Monday 08:00 - 22:00
Tuesday 08:00 - 22:00
Wednesday 08:00 - 22:00
Thursday 08:00 - 22:00
Friday 10:00 - 22:00
Saturday 08:00 - 22:00
Sunday 08:00 - 22:00

Telephone

+2347060567600

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Musty Photography posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category