23/02/2025
DAGA GARIN MALUMFASHI WAJEN TARON MU'UTAMAR NA YAN KIN MLF DA KEWAYE
MDN BARA'A MLF
Daga garin Malumfashi wajen taron qarawa juna sani na yini biyu wanda aka fara gabatarwa tun jiya Asabar A muhallin Yan uwa musulmi almajiran Sayyid Ibraheem yaqub Al-zakzky(H).
Ana cigaba da taron wanda ya hada da Malumfashi da sauran Yan kunan dake kewaye daga garin.
An fara gabatarwa da wannan taron na qarawa juna sani da wakilan Yan uwa na da'irori tare da sauran Yan uwa masu mas'uliyya na cikin garin Malumfashi da kewaye
Manyan malamai daban daban ne s**a gabatar da jawabai a muhallin taron wanda s**a hada da
1:- Malam qasim Tsafe
2:- Malam Muhammad Ashiru Funtua
3:-Malam Aliyu tirmizi Kaduna
Da daddare kuma aka gabatar da mashwara tsakanin mahalarta taron.
Photuna daga Bara'a Photographers Malumfashi.