10/06/2026
INNALILLAHI WAINNA ILAIHI RAJIUN
Allah Ya yiwa mahaifiyar Malam Ukasha Ibrahim Jega (Assistant state Discipline Kebbi State FAG JIBWIS )Rasuwa yau Laraba 10/6/2026
Za'ayi Jana'izar ta a Asibitin Birnin Yari cikin Garin Jega Jega
Karfe 8:30 na Dare
Allah Ta'ala Ya jikan ta da Rahama, Allah yasa Jinya ta zamto kaffara.
Allah Ta'ala Ya karbi Ayyukan ta na Alkhairi Allah kuma ya yafe kurakuran ta. Ameen
Jibwis Kontagora