من كنت مولاه فهذا على مولاه

من كنت مولاه فهذا على مولاه Abba Abban Sidi Karaye

17/06/2026

Dan Allah Yan uwa duk Wanda ya turamin hotan sa Yana Duba post Dina Zan dinga gawomuku hoton in sha Allahu rabbi
🙏🙏🙏

17/06/2026

Salawat Ala Muhammad Wa Ahli Muhammad

Zabi Daya
17/06/2026

Zabi Daya

17/06/2026

Wanne Suna Kasan Ana Kiran Imam Hussain Alai Hissalatu Wassalamu
من كنت مولاه فهذا على مولاه

Duk Mai So Ayi Masa Irin Wannan Duk Masoyin Ahlil Baity Kyauta ne Kawai Ka Danna Mana follow Kayi Share Ka Ajjiye Mini P...
17/06/2026

Duk Mai So Ayi Masa Irin Wannan Duk Masoyin Ahlil Baity Kyauta ne Kawai Ka Danna Mana follow Kayi Share Ka Ajjiye Mini Photon Ka Kajira Insha Allahu Rabbi

Ya Ajiye Photon Sa Zan yi Masa

🚨 TAIMAKO GA ƳAR UWARMU 🚨Assalamu Alaikum Jama'a masu tausayi da jin ƙai.Muna roƙon taimakonku ga wata ƴar uwa mai ƙoƙar...
17/06/2026

🚨 TAIMAKO GA ƳAR UWARMU 🚨

Assalamu Alaikum Jama'a masu tausayi da jin ƙai.

Muna roƙon taimakonku ga wata ƴar uwa mai ƙoƙarin gudanar da harkokinta a Facebook.
Nusaiba Khamis Muhammad Abin takaici, an sace mata wayarta, kuma yanzu kusan sati uku kenan ba tare da wayar da take amfani da ita wajen aikinta ba.

Ba wai saboda ita ba za ta iya siyan waya ba ne, amma muna son mu nuna mata ƙauna, haɗin kai da goyon baya a matsayinmu na al'umma. Duk gudummawar da ka bayar, ko kaɗan ce ko mai yawa, za ta taimaka matuƙa wajen samun sabuwar waya domin ta ci gaba da ayyukanta.

Allah Ya saka da alheri ga duk wanda ya taimaka ko ya yada wannan saƙo. 🤲

Account Number: 6563685908
Suna: Nusaiba Khamis Muhammad

"Mutum yana samun ɗaukaka ne ta hanyar taimakon ɗan uwansa."

Da fatan za a taimaka a yada wannan saƙo domin ya isa ga masu hannu da shuni. 🙏
Rabeea Zango Nusaibah M Saneeh Abdurrahman AL Fadimy Aljabbary Gama Hakiimii Al-jabbary Gombe Nakibul Asharaf Hakiimii Al-jabbary Gombe فَاطِمَةُ أُمُّ الْفَضَائِلِ من كنت مولاه فهذا على مولاه Nusaibah M Saneeh
Aliyu Haidar M Imam M Ahmad Yahaya Hanbali Karaye Abba Jinjina هدى الاسدي الاسدي

اللهم صل على محمد وءال محمد وعجل فر جهم ❤️❤️❤️
16/06/2026

اللهم صل على محمد وءال محمد وعجل فر جهم ❤️❤️❤️

Duk Mai So Ayi Masa Irin Wannan Duk Masoyin Ahlil Baity Kyauta ne Kawai Ka Danna Mana follow Kayi Share Ka Ajjiye Mini P...
16/06/2026

Duk Mai So Ayi Masa Irin Wannan Duk Masoyin Ahlil Baity Kyauta ne Kawai Ka Danna Mana follow Kayi Share Ka Ajjiye Mini Photon Ka Kajira Insha Allahu Rabbi

Ya Ajiye Photon Sa Zan yi Masa

Address

Karaye

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when من كنت مولاه فهذا على مولاه posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category