03/02/2026
Kada ka faɗa wa kowa abin da kake yi sai ya kammala, domin hayaniya da sare gwiwa tana rikita niyya kuma tana rushe buri, Aiki cikin shiru ya fi ƙarfi fiye da shela dubu.
aslm Inama kowa Fatan alkairi
Kano
Be the first to know and let us send you an email when abubakar Adam Muhammad posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.